-
China Ta Bayyana Shirinta Na Taimakawa A Magance Matsalar Katsewar Wutar Lantarki A Venezuela
Mar 13, 2019 16:51Kakakin ma'aikatar harakokin wajen kasar China ya sanar da cewa kasarsa a shirye take ta taimaka a magance matsalar katsewar wutar lantarki a kasar Venezuela.
-
Turai Ta Rufe Sararin Samaniyarta ga jiragen Boeing 737 MAX
Mar 13, 2019 05:46Kasashen turai sun sanar da rufe sararin samaniyarsu ga jiragen sama kirar kamfanin Boeing na Amurka, samfanin 737 Max.
-
Fox News Ta Nisanta Kanta Daga Furucin Cin Mutuncin Hijabi
Mar 13, 2019 05:41Tashar talabijin ta Fox News ta kasar Amurka ta nisanta kanta daga wani furuci da wata ma’aikciyar tashar ta yi da ke cin zarafin 'yar majalisar dokokin Amurka musulma saboda saka lullubi da take yi.
-
Gwamnatin China Na Tilasta Mata Musulmi Auren Maza Wadanda Ba Musulmi Ba
Mar 12, 2019 14:56Gwamnatin kasar China taa ci gaba da kara daukar matakai na kara takura musulmi a kasar.
-
Amurka Ta Ce Dole Ne Pakistan Ta Dauki Matakai kan 'Yan Ta'adda
Mar 12, 2019 14:56Gwamnatin kasar Amurka ta ce dole ne gwamnatin kasar Pakistan ta dauki matakan da suka dace a kan 'yan ta'adda a kasar.
-
Amurka Ta Bukaci Boeing, Ya Aiwatar Da Canji A Samfarin Jirgi 737 MAX 8
Mar 12, 2019 07:56Mahukuntan Washington sun ce zasu dauki matakai, biyo bayan hatsarin jirgin saman fasinja na kamfanin Ethiopian Airlines Kirar Boeing 737 MAX 8.
-
Amurka Taki Amincewa Korea Ta Arewa Ta Kakkabe Makamanta mataki-Mataki
Mar 12, 2019 05:47Wakilin Amurka a harakokin da suka shafi al'amuran korea ta Arewa ya bayyana cewa Washington na adawa da kakkabe makaman nukiyar kasar Korewa ta arewa a mataki-mataki
-
Duniya Na Kauracewa Amfani Da Jiragen Sama Kirar Boeing 737 MAX 8 Na Amurka
Mar 12, 2019 04:13Tun bayan hatsarin jirgin sama na Ethiopian Airlines da ya faru a ranar Lahadi data gabata a Adis Ababa na kasar Habasha, wasu kamfanonin jiragen sama suka fara kauracewa ko kuma dakatar da amfani da jiragai na kamfanin kera jiragen sama na Amurka Boeing samfarin 737 MAX 8.
-
MDD Ta Yi Kakkausar Kan Halin Da Fursunonin Siyasa Suke Ciki A Bahrain
Mar 11, 2019 15:05Kwamitin katre hakkin bil adama na majalisar diniin duniya ya yi kakkausar suka dangane da halin da fursunonin siyasa suke ciki a kasar Bahrain.
-
Cibiyar Musulmin Birtaniya Na Shirin Gudanar Da Babban Taronta
Mar 11, 2019 15:04Babbar cibiyar musulmin kasar Birtaniya na shirin gudanar da bababn taronta na shekara-shekara domin yin dubi kan muhimman lamurra da suka shafi musulmi da suke rayuwa a kasar.