-
Indonusiya : An Kori Shugaban Bangaren Na'urori na Kamfanin Lion Air
Oct 31, 2018 12:04Gwamnatin Jakarta a Indunisiya ta bada umurnin korar shugaban bangaren kula da na'urori na kamfanin jirgin sama na kasar Lion Air biyo bayan hatsarin da wani jirgin kamfanin ya yi a ranar Litini data gabata.
-
WHO : Gurbataccen Iska Na Kashe Mutane Miliyan 7 Duk Shekara
Oct 30, 2018 17:10Hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar da wani rahoto wanda ke cewa mutane miliyan bakwai ke rasa rayukansu a duniya a duk shekara a sakamakon shakar gurbataccen iska.
-
Mutane Miliyan 15 Ne Suka Shiga Karbala Domin Ziyarar Arba'in
Oct 30, 2018 12:16Ofishin gwamnan Karbala ne ya sanar da cewa mutanen da su ka shiga cikin birnin sun kai miliyan goma sha biyar.
-
MDD Ta Bukaci Kara Wa'adin Raba Kayayyakin Jin Kai A Siriya
Oct 30, 2018 06:17Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin raba kayayyakin jin kai a Siriya ya bukaci kara lokacin raba kayayyakin jin kai ga fararen hula a kasar.
-
Zaizayar Kasa Ta Ci Rayukan Mutane 21 A Kasar China
Oct 29, 2018 18:03Kimanin ma'aikatan hako da ma'adinai 21 ne suka rasa rayukansu sanadiyar zaizayar kasa a gabashin kasar China.
-
Jirgin Saman Fasinja Ya Yi Hatsarin A Kasar Indonesia
Oct 29, 2018 18:01Jirgin saman fasinjasa na kasar Indonesia dauke da mutane 189 ya yi hatsari a cikin teku.
-
Amurka : Musulmin Pittsburgh Sun Taimakawa Yahudawan Da Aka kai Wa Hari
Oct 29, 2018 12:11Wasu kungiyoyin musulmin Amurka biyu sun tara tallafin kudade domin taimakawa Yahudawan da aka kai musu harin ta'addanci a garin Pittsburgh da ke jihar Pennsylvania ta kasar Amurka.
-
Wani Jirgin Fasinja Yayi Hatsari A Kasar Indunisya Dauke Da Fasinjoji
Oct 29, 2018 05:55Rahotanni daga kasar Indunisiyya sun bayyana cewar wani jirgin saman fasinja samfurin Boeing 737 dauke da mutane 188 yayi hatsari a cikin teku jim kadan bayan ya tashi da birnin Jakarta, babban birnin kasar Indunusiya.
-
Zarif: Goyon Bayan Da Amurka Take Ba Wa 'Isra'ila' Da Saudiyya Ne Ke Sanya Su Aikata Aika-Aika
Oct 29, 2018 05:54Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar goyon baya ido rufe da Amurka take ba wa haramtacciyar kasar Isra'ila da kasar Saudiyya shi ne ke sanya su aikata aika-aikan da suke aikatawa.
-
Dakarun Ansarullah Sun Kaddamar Da Wasu Sabbin Makamai Masu Linzami
Oct 29, 2018 05:54Dakarun kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sun sami nasarar harba wani makami mai linzami mai cin gajeren zango da suka kaddamar da shi a ranar Asabar din da ta gabata, inda suka harba shi kan wasu sansanin sojojin haya na kasashen waje da suke goyon bayan Saudiyya a Yemen.