-
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Allah Wadai Da Kashe Dakarun Majalisar A Mali
Oct 28, 2018 19:24Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kashe dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da aka yi a kasar Mali.
-
Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane A Wurin Ibadar Yahudu
Oct 27, 2018 17:27'Yan sanda a Amurka sun samar da mutuwar mutane da dama da kuma raunanar wasu a yayin da wani dan bindiga ya bude wuta a wani wurin ibadar yahudawa a birnin Pittsburgh dake yankin Pennsylvanie a daidai lokacin da jama'a ke ibada.
-
Kasashen Rasha, Jamus, Faransa Da Turkiyya Na Taro Kan Siriya
Oct 27, 2018 15:46Shugabannin kasashen Rasha, Faransa, Turkiyya da kuma Jamus na wani taro a birnin Santanbul kan batun Siriya.
-
Shugaban Faransa Bai Amince Da Ra'ayin A Dakatar Da Sayarwa Saudia Makamai Ba
Oct 27, 2018 11:47Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya nuna rashin amincewarsa da ra'ayin haramta sayarwa kasar saudia makamai. saboda kisan dan jarida Jamal Khashaggi.
-
An Cabke 'Yan Ta'addar ISIS 6 A Moscow
Oct 27, 2018 05:50Cibiyar tsaron kasar Rasha ta sanar a daren jiya juma'a cewa jami'an tsaro sun samu nasarar cabke 'yan ta'addar ISIS 6 a Mascow babban birnin kasar
-
An Sake Bankado Hannun Dakarun Faransa A kisan Kiyashin Rwanda
Oct 26, 2018 11:45An fityar da wani hoton bidiyo dake nuna cewa sojojin Faransa nada labarin kisan kiyashin da ya faru a Ruwanda a shakarar 1994.
-
Rasha : Janyewar Amurka Za Ta Haddasa Gasar Kera Makamai
Oct 26, 2018 11:14Kasar Rasha ta sanar da cewa janyewar Amurka daga yarjejeniyar kawar da makamai masu linzami masu cin matsakaicin zango za ta haddasa gasar kera makamai.
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Duniya Da Su Girmama Hukumcin Kotun ICJ Kan Amurka
Oct 26, 2018 05:50Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi kasashen duniya da cibiyoyin kasa da kasa da su girmama hukumcin da kotun duniya (ICJ) ta fitar a farko farkon watan nan a kan Amurka dangane da takunkumin da ta sanya wa Iran.
-
Putin: Rasha Za Ta Kera Sabbin Makamai Marasa Tamka A Duniya
Oct 26, 2018 05:49Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar kasarsa tana shirin kera wasu sabbin makamai wadanda ba su da tamka a duniya.
-
Gwamnatin Pakistan Ta Saki Wani Komandan Kungiyar Taliban Bisa Bukatar Amurka
Oct 25, 2018 19:06Gwamnatin Kasar Pakistan ta saki wani babban komanda kungiyar Taliban wanda take tsare da shi tun shekara ta 2010 bisa bukatar kasar Amurka.