-
Dakarun Tsaron Kasar Spain Sun Tseratar Da Bakin Haure Daga Halaka A Tekun Mediterranea
Oct 14, 2018 15:23Dakarun tsaron gabar tekun kasar Spain sun yi nasarar tseratar da rayukan bakin haure fiye da 240 daga halaka a tekun Mediterranea a kokarin da suke yi na kutsawa cikin kasashen yammacin Turai ta hanyar teku.
-
Aiki Tare Tsakanin Rasha Da Iran Zai Rage Tasirin Takumkumin Amurka.
Oct 14, 2018 08:39Wani jami'in kasar Rasha ya ce aikin tare tsakanin kasashen Rasha da Iran zai rage tasirin takunkumin da kasar Amurka ta kakabawa kasashen biyu.
-
Hari Da Wuka Ya Ci rayukan Mutum daya
Oct 13, 2018 15:28"Yan sandan birnin London sun sanar da cewa harin da aka kai da wuka ya yi sanadin mutuwar mutum daa da kuma jikkata wani daya
-
Kashoggi : Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Wa Saudiyya
Oct 13, 2018 08:31Kasashen duniya na ci gaba da yin matsin lamba wa Saudiyya akan tayi bayyani kan bacewar dan jaridan nan Jamal Kashoggi wanda ake zargin an kashe shi a karamin ofishin jakadancinta na birnin Santambul a Turkiyya.
-
Ambaliyar Ruwa Da Zaftarewar Kasa Ta Kashe Mutum 22 A Indonusiya
Oct 13, 2018 08:23Hukumomi a yankin Sumatra dake yammacin kasar Indonusiya sun sanar da mutuwar mutane 22 biyo bayan ambaliyar ruwa da zaftarewar data biyo bayan ruwan sama da aka samu tamakar da bakin kwarya a yankin da yammacin jiya Juma'a.
-
An Kalubalanci Zaben Kasashen Bahrain Da Kamaru A kwamitin Kare Hakkin Bil Adama
Oct 13, 2018 08:22Kungiyoyon kare hakkin bil adama na kasa da kasa sun kabulanci zaben kasashen Baharain, Kamaru da Philippines a kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya.
-
Kungiyar Francophonie Na Gudanar Da Taro A Kasar Armenia
Oct 12, 2018 15:45kungiyar kasashe masu amfani da harshen Faransa a duniya francophonie na gudanar da taron koli karo na 17 a birnin Ervan na kasar Armenia, da ya samu halartar shugabannin kasashen duniya cikin su kuwa har da shugaban Faransa Emmanuel Macron.
-
Rasha Ta Bukaci Kungiyar "White Helmet" Ta Kasar Siriya Ta Fice Daga Kasar
Oct 12, 2018 08:20Jakdan kasar Rasha a majalisar dinkin duniya ya bukaci 'ya'yan kungiyar nan ta "white Helmet" ko farar hulan kwano su fice daga kasar don kasancewarsu barazana ga kasar ta Rasha.
-
An Tsawaita Aikin Dakarun MDD A Kan Iyakar Sudan Da Sudan Ta Kudu
Oct 12, 2018 08:16Komitin tsaro na MDD ya tsawaita aikin dakarun tabbatar da zaman lafiya a kan iyakokin kasashen Sudan da Sudan ta Kudu.
-
Jami'an Turkiyya Suna Da Hujjar Cewa An Kashe Khashoggi A Ofishin Jakadancin Saudiyya - Rahoto
Oct 12, 2018 02:04Wasu rahotanni sun bayyana cewar jami'an kasar Turkiyya sun yi musayen wasu faifan bidiyo da na sauti da suke dauke da hujjojin da suke tabbatar da cewa jami'an Saudiyya sun kashe sanannen dan jaridar nan dan kasar da ke gudun hijira a Amurka, Kamal Khashoggi bayan ziyarar da ya kai karamin ofishin jakadancin kasar a Istanbul.