-
Mogherini Ta Bukaci Karin Haske Daga Hukumomin Birnin Riyad Game Da Bacewar Khashoggi
Oct 09, 2018 15:41Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bukaci Saudiyya ta ba da bayanai dalla-dalla kan yadda dan jaridar kasar ya bace a karamin ofishin jakadancin na Saudiyya da ke a birnin Istanbul.
-
Shugaban Hukumar Interpol Ya Yi Murabus
Oct 08, 2018 07:47Hukumar ‘yan sanda ta kasa da kasa Interpol, ta sanar da cewa shugabanta Meng Hongwei ya yi murabus.
-
Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Bi Kadun Batun Bacewar Khashoggi
Oct 08, 2018 03:44Majalisar dinkin duniya ta ce ba za ta gum da bakinta ba dangane da batun bacewar dan jaridar nan na kasar Saudiyya da ya yi batan dabo a Turkiya.
-
Erdogan Ya Ce Yana Bin Diddigin Lamarin Dan Jaridar Saudiyya Da Ake Zargin An Kashe A Turkiyya
Oct 07, 2018 13:36Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya bayyana cewa yana sanya ido da kuma bin diddigin lamarin dan jaridar kasar Saudiyyan nan, Jamal Khashoggi, wanda ya bace bayan wata ziyara da ya kai karamin ofishin jakadancin Saudiyya dake birnin Istanbul inda wasu jami'an Turkiyyan suka ce an kashe shi ne a can din.
-
An Gurfanar Da Matar Firayi Ministan 'Isra'ila' Saboda Zargin Zamba Cikin Aminci
Oct 07, 2018 13:35An gurfanar da matar firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Sara Netanyahu, a gaban wata kotu a birnin Qudus bisa zargin almundahana da amfani da kudaden gwamnati don biyan bukatun kanta.
-
Mutane Kimanin 5000 Ake Zaton Sun Bata Bayan Girgizar Kasa Da Tsunami A Indonesia
Oct 07, 2018 08:20Mutane kimani 5000 ne aka ganin sun bace a girgizan kasa da kuma tsunamin da ya biyu baya a wasu wurare biyu a kasar Indonesia kwanaki 10 da suka gabata.
-
Lord Norman: Hukuncin Kotun Duniya Kan Karar Da Iran Ta Shigar Yana Da Muhimmanci
Oct 07, 2018 03:45Manzon musamman na kasar Birtaniya kan bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasar da kuma Iran Lord Norman Lamont, ya bayyana hukuncin kotun duniya kan karar da Iran ta shigar kan Amurka da cewa yana da muhimmanci.
-
Asusun UNICEF Da Hukumar Lafiya Sun Yi Gargadi Kan Bullar Cutar Kwalara A Kasar Yamen
Oct 05, 2018 14:47Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" da kuma Hukumar Lafiya ta Duniya "WHO" sun yi gargadi kan yiyuwar bullar masifar cutar kwalara a kasar Yamen.
-
Majalisar Dokokin Tarayyar Turai Ta Bukaci A Dakatar Da Sayarwa Saudia Makamai
Oct 05, 2018 03:04Majalisar dokokin kungiyar tarayyar Turai ta bukaci kasashen turai su dakatar da sayarwa kasar Saudia da kawayenta makamai.
-
Rasha: Amurka Tana Gwada Makaman Guba Da na Kwayoyin Cuta A Kasar Georgia
Oct 05, 2018 03:03Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa Amurka tana gwaje-gwajen makaman guba da na kwayoyin cuta a wasu wurare a asirce a kasar Georgia.