-
Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Indiya
Oct 04, 2018 14:31Shugaba Vladimir Putin na Rasha, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a birnin New Delhi na kasar Indiya.
-
MDD : Guterres Ya Bukaci A Tsawaita Aikin Tawagar Minurso
Oct 04, 2018 13:31Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya bukaci a tsawaita aikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD, ta (Minurso) a yankin yammacin sahara.
-
Amurka Ta Damu Dangane Da Mu'amalar Tattalin Arziki Tsakanin Iran Da Turai
Oct 04, 2018 09:05Gwamnatin kasar Amurka ta nuna damuwa matuka dangane da shirin da kungiyar tarayyar turai take da shi na tallafa wa tattalin arziki tare da Iran.
-
Donald Trump: Idan Babu Kariya Daga Amurka Masarautar Saudiyya Za Ta Rushe
Oct 03, 2018 14:21A cikin mako daya shugaban Amurka Donald Trum ya ci zarafin sarkin Saudiyya har sau uku a wuraren taruka daban-daban, amma har yanzu gwamnatin ta Saudiyya ba ta iya mayar masa da martani ba.
-
Sharhi: Rashin Nasarar Ziyarar Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya Zuwa Kuwait
Oct 03, 2018 01:57Kafafen watsa labarai sun ba da rahoton cewa ziyarar da yarima mai jiran gado na Saudiyya, Yarima Muhammad bn Salman ya kai Kuwait don neman goyon bayan sarkin kasar, ta zamanto wata ziyara maras sakamako.
-
An Kawo Karshen Babban Taron MDD Karo na 73
Oct 02, 2018 07:54An kawo karshen babban taron zauren Majalisar Dinkn Duniya, karo na 73 da ya gudana a birnin New York na Amurka, inda shugabannin kasashe dana gwamnatoci suka gabatar da jawabi kan halin da duniya ke ciki.
-
Indonusiya : Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Girgizar Kasa Ya Haura 1200
Oct 02, 2018 07:53A Indonusiya, adadin mutanen da rasa rayukansu a mummunar girgizar kasa gami da bala'in tsunami ya kai 1,234.
-
Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh
Oct 02, 2018 02:26Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.
-
Labanon Ta Janyo Hankulan Kasashen Duniya Kan Kokarin 'Isra'ila' Na Kawo Wa Kasar Hari
Oct 02, 2018 02:25Ministan harkokin wajen kasar Labanon Gebran Bassil ya bayyana cewar haramtacciyar kasar Isra'ila tana neman hanyar kawo wa kasar Labanon hari ne ta hanyar gabatar da wasu dalilai na karya yana mai cewa kasar tana da hakkin kare kanta kan duk wata barazanar da 'Isra'ilan' za ta yi mata.
-
MDD: Ci Gaba Da Yaki A Hudaidah, Yemen Ya Sa Mutane Dubu 550 Sun Zama 'Yan Gudun Hijira
Oct 02, 2018 02:25Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar kimanin mutane dubu 550 ne suka zama 'yan gudun hijira sakamakon ci gaba da yakin da ke faruwa a lardin Al-Hudaidah na kasar Yemen.