-
Syria Sojojin Rasha 112 Ne Su Ka Kwanta Dama A Yaki Da Ta'addanci
Oct 01, 2018 09:15Shugaban kwamitin tsaro na kasar Rasha Viktor Bondarev ya sanar da cewa; Kusan rabin sojojin da suka mutu, sanadiyyar harbo jiragen yakin Rasha da aka yi ne.
-
Girgiza Kasa : Indonusiya Ta Nemi Tallafin Kasashen Duniya
Oct 01, 2018 02:10Hukumomi a Indonusiya, sun nemi tallafin kasashen duniya domin tunkarar barnar da bala'in tsunami gami da mummunar girgiza kasar data abkawa kasar a ranar Juma'a data gabata, ta haifar.
-
Indonusiya : Adadin Mutanen Da Girgiza Kasa Ta Kashe Ya Kai 832
Sep 30, 2018 07:36A Indonusiya, adadin mutanen da suka mutu a mummunar girgiza kasa gami da bala'in tsunami da ya auka wa kasar a ranar Juma'a data gabata ya kai akalla 832.
-
MDD:Yaki Ya Raba Yamaniyawa Kimanin Miliyan 8 Da Aikinsu
Sep 30, 2018 02:59Hukumar bunkasa ci gaban kasashe ta MDD ta sanar da cewa kimanin yamaniyawa miliyan 8 ne suka rasa aikinsu sanadiyar yaki.
-
Fara Mika Makamin Kariyar Nan Na S-300 Ga Gwamnatin Kasar Siriya
Sep 30, 2018 02:22Batun harbo jirgin saman yakin kasar Rasha a kasar Siriya da aka yi, wanda Rashan ta dora alhakin hakan gaba dayansa kan haramtacciyr kasar Isra'ila ya dau wani sabon salo da kuma isar da wani sako wanda ba a yi tsammaninsa alal akalla a wannan lokacin ba. Mahunta a kasar Rashan dai sun bayyana cewar an harbo jirgin ne sakamakon yadda sojojin 'Isra'ilan' suka fake da wannan jirgin wajen kai hari kan wasu cibiyoyi na kasar Siriya.
-
Indonesia: Girgizar Kasa Ta Yi Sanadiyar Mutuwa Mutane Kimanin 400
Sep 29, 2018 15:29Girgizan kasa mai karfin ma'aunin Richter 7.5 ta aukawa garin Sulawesi na bakin teku a kasar Indonasia a jiya Jumma'a wanda ya haddasa igiyar ruwa mai karfi wacce kuma ta fadawa garin ta kuma kashe kimani mutane 400 ya zuwa yanzu.
-
Amurka Ta Zama Saniyar Ware Kan Batun Iran A Taron Majalisar Dinkin Duniya
Sep 29, 2018 10:19Tun bayan da aka fara gudanar da babban taron zauren majalisar dinkin duniya a ranar Talata da ta gabata, daya daga cikin muhimman abubuwan da suka fi daukar hankali a taron shi ne kalaman kiyayya da Trump ya yi a kan kasar Iran, da kuma irin martanin da shugaba Rauhani na kasar Iran ya mayar masa.
-
MDD Ta Sake Sabunta Aikin Binciken Yakin Da Saudiyya Ta Kaddamar A Kan Yemen
Sep 29, 2018 02:26Majalisar kare hakkokin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da sake sabunta aikin kwamitin binciken laifuffukan yaki a kasar Yemen duk kuwa da adawa da hakan da kasar Saudiyya ta yi.
-
Rasha Ta Sanar Da Fara Mika Makamin Kariyar Nan Ta S-300 Ga Kasar Siriya
Sep 29, 2018 02:25Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasarsa ta fara mika makamin kariyar nan ta S-300 ga kasar Siriya a ci gaba da kokarin da suke yi na tabbatar da tsaron kasar da kuma ba da kariya ga sojojin Rashan da suke kasar Siriya.
-
Canada Ta Kwace Takardar Zama 'Yar Kasarta Ga Shugabar Myanmar
Sep 28, 2018 14:00Gwamnatin Canada, ta amince da bukatar kwace takardar zama dan kasa ga shugabar kasar Myanmar, Aung San Suu Kyi, saboda yadda tayi gum da bakinta akan kisan kiyashin 'yan Rohongyas.