-
An Cabke Wasu Rashawa A Amurka
Aug 07, 2018 02:02'Yan Sandar Amurka sun cabke wasu 'yan kasar Rasha 4 a yankuna daban daban na kasar
-
Trump Ya Ce, A Shirye Ya ke Ya Tattauna Kan Sabuwar Yarjejeniya Da Iran
Aug 06, 2018 12:56Shugaba Donald Trump na Amurka, ya ce a shirye yake ya tattauna kan sabuwar yarjejeniyar nukiliya da mahukuntan Iran, a daidai lokacin da ya tabatar da sake maido da takunkumin kasarsa kan Iran.
-
Indonusiya : Ana Ci Gaba Da Aikin Ceto, Bayan Mummunar Girgizar Kasa
Aug 06, 2018 10:05Masu aikin ceto a Indonusiya, sun ceto mutane sama da 2,000 yau Litini, bayan mummunar girgizar kasar data yi ajalin mutane a kalla 98 a tsibirin Lombok.
-
Tsohuwar Babbar Lauyar Gwamnatin Venezuala Ta Musanta Hannunta A Yunkurin Kashe Shugaban Kasar
Aug 06, 2018 07:32Tsohuwar babbar lauyar gwamnatin Venezuala mai shigar da kara ta karyata zargin da ake yi kanta na hannu a yunkurin kashe shugaban kasar Nicolás Maduro.
-
Venezuela: An Kame Mutane 6 Bisa Zargin Yunkurin Kashe Shugaba Maduro
Aug 06, 2018 01:19Ma'akatar harkokin cikin gidan kasar Venezuela ta sanar da cafke wasu wasu mutane 6 da ake zargin cewa suna da hannu kai tsaye a yunkurin yi wa shugaba Maduro kisan gilla a jiya Lahadi.
-
Britaniya Ta Yanke Kauna Kan Yerjejeniyar Ficewa Daga Tarayyar Turai
Aug 05, 2018 14:35Ministan kasuwanci na kasar Britaniya ya bada sanarwan cewa rashin tabbas da samun yerjejeniyar ficewar kasar daga tarayyar turai ya kai kashi 60% a halin yanzu.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Yunkurin Kisan Shugaban Kasar Venezuela.
Aug 05, 2018 14:25Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi allawadai da yunkurin kashe shugaban kasar Venezuela da aka yi a yau Lahadi.
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Mutum 18 A Rasha
Aug 05, 2018 03:10Hukumomin Kasar Rasha sun sanar da hallakar mutum 18 sanadiyar hatsarin jirgin sama mai saukar angulu a yankin arewa maso yammacin Saiberiya na kasar Rasha.
-
Trump:Ganawata Da Shugaba Rouhani Ya Danganta Da Kasar Iran
Aug 05, 2018 03:08A Ci gaba da da'awa maras tushe kan kasar Iran, Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya ce ganawarsa da Shugaba Rouhani ta ta'alaka da matakin da kasar Iran ta dauka.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya "WHO" Ta Yi Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Cutar Kwalara A Kasar Yamen
Aug 04, 2018 02:26Hukumar Kula da Kiwon Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya "WHO" ta yi gargadi kan yiyuwar bullar cutar kwalara a kasar Yamen.