-
Wani Mutum Ya Farma Matafiya Da Wuka A Cikin Wata Motar Bus A Kasar Jamus
Jul 21, 2018 07:38Wani mutum dauke da wuka ya farma matafiya a cikin wata motar bus a yankin arewacin garin Luebeck da ke kasar Jamus, inda ya jikkata matafiya 14 a jiya Juma'a.
-
Faransa Da Rasha Zasu Bada Kayan Agaji Ga Siriya
Jul 21, 2018 01:17Kasashen Faransa da Rasha sun cimma wata matsaya ta aike wa da kayan agaji a yankin Ghouta dake yammacin Siriya, wanda sojojin gwamnatin Bashar Al'assad suka kwato a watan Afrilu da ya gabata.
-
'Yan Gudun Hijra Milyan Daya Da Dubu 700 Ne Za A Mayar Da Su Gidajensu A Siriya
Jul 20, 2018 13:41Mahukuntar Birnin Moscow Sun Sanar Da Cewa Za su mayar da 'yan gudun hijrar Siriya milyan daya da dubu 700 gidajensu.
-
Sin Da Rasha Sun Yi Fatali Da Bukatar Amurka Koriya Ta Arewa
Jul 20, 2018 05:46Kasashen Sin da Rasha sun yi fatali da bukatar da Amurka da gabatar shigar gaban MDD, game da dakatar da jigilar man fetur zuwa KOriya ta Arewa.
-
MDD: Musulman Kasar Myanmar Suna Kara Shan Wahala
Jul 20, 2018 02:06Majiyar Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa har yanzun mutanen kasar Myanmar Musulmi suna ci gaba da shan wahala a hannun gwamnati kasar.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Nuna Jin Dadinta Kan Dage Dokar Ta Baci A Kasar Turkiyya
Jul 19, 2018 14:40Kungiyar tarayyar Turai ta bayyana jin dadinta da matakin da mahukuntan Turkiyya suka dauka na dage dokar ta baci a kasar.
-
Kungiyar Kasashen Nahiyar Amurka Ta Bukaci Warware Rikicin Kasar Nicaragua Ta Hanyar Lumana
Jul 19, 2018 14:39Kungiyar kasashen nahiyar Amurka ta fitar da bayanin yin Allah wadai da tashe-tashen hankulan da suke ci gaba da faruwa a kasar Nicaragua.
-
Amurka Ta Hana Wa Tawagar Falasdinawa Visa
Jul 19, 2018 01:17Jakadan Palasdinu, a Majalisar Dinkin Duniya, Riyad Mansur, ya bayyana cewa Amurka ta hana wa wata tawagar Palasdinun takardar Visa ta shiga Amurka, domin halartar wani taron MDD a birnin New York.
-
Ci Gaba Da Cacar Baki Tsakanin 'Yan Siyasar Amurka
Jul 18, 2018 13:45Shugaban kasar Amurka ya ce masu sukansa a tsakanin 'Yan siyasar kasar sun hadu da tabin hankali
-
Rahoton MDD Ya Ce Yaki Da Cutar AIDS Ta Shiga Wani Hali Mawuyaci
Jul 18, 2018 07:38Rahoton MDD kan cutar Aids ta bayyana cewa yaki da cutar ya shiga wani mummunan hali, kuma yana son fivewa daga ikonta