-
Sharhi: Manufofin Netanyahu Na Sake Tayar Da Maganar Shirin Nukiliyan Kasar Iran
May 05, 2018 00:49A ranar Litinin din makon da ya wuce ne, a ci gaba da aiwatar da bakar siyasar adawa da Iran da kuma kada kugen yakin yakarta, firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya gabatar da wasu hotuna da bayanai da ya ce wai suna nuni da shirin Iran na mallakar makaman nukiliya.
-
Mutane Da Dama Sun Hallaka Sanadiyar Ruwan Sama A Indiya.
May 04, 2018 08:58Sama da mutane 100 suka mutu kana wasu 143 suka jikkata a sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka sheka a arewacin kasar Indiya daga daran Larba zuwa Alhamis
-
Sakataren MDD Ya Ja Kunne Dangane Da Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
May 03, 2018 12:54Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ja kunne dangane da yin watsi da yarjejeniyar nukiliyan da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran, tun da dai babu wata yarjejeniyar da a halin yanzu ta fi ta, yana mai bayyana yarjejeniyar a matsayin wata nasarar diplomasiyya mai muhimmanci.
-
New York Times: Netanyahu Ya Jawo Baraka Tsakanin Amurka Da Kasashen Turai Kan Shirin Iran
May 02, 2018 13:14Jaridar New York Times da ake bugawa a kasar Amurka ta rubuta a shafinta na yanar gizo cewa, abin da Netanyu ya yi na nuna wasu hotuna da yake cewa sirri ne kan shirin Iran na nukiliya da kuma hankoronta na kera makman kare dangi, wannan lamari ya jawo baraka tsakanin Amurka da kasashen turai.
-
Sama Da Bakin Haure 600 Ne Suka Hallaka A Tekum Bahrum
May 02, 2018 06:26Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta MDD ta sanar da mutuwar bakin haure sama da 600 a tekun Bahrum.
-
Faransa:Sama Da Mutane 200 Ne Aka Tsare A Zanga-Zangar Ranar Ma'aikata Na Paris
May 02, 2018 06:25Minsitan cikin gidan Faransa ya sana da tsare sama da mutane 200 yayin gudanar da zanga-zangar ranar mata'aikata ta Duniya
-
Putin da Mogherini Sun Yi Watsi Da Kalaman Netanyahu Kan Shirin Nukiliyan Iran
May 01, 2018 00:58Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin da babbar jami'ar harkokin wajen Tarayyar Turai Federica Mogherini sun kara jaddada aniyarsu na goyon bayan yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran suna masu kiran firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu da ya girmama ta.
-
Putin Da Macron Sun Tabbatar Da Kiyaye Yarjejjeniyar Nukiliyar Iran
Apr 30, 2018 14:41Shugabanin kasashen Rasha da Faransa sun tattauna ta hanyar talho kan mahimancin kiyaye yarjejjeniyar nukiliyar Iran.
-
An Kashe Dan Jaridar BBC A Afganistan
Apr 30, 2018 14:36A marecen yau wasu 'yan bindiga sun bindigar dan jaridar BBC a jahar Houst dake kasar Afganistan.
-
Sanatan Amurka Ya Gargadi Trump Kan Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya Kan Shirin Iran
Apr 30, 2018 02:18Dan majalisar dattijan Amurka Ben Cardin ya gargadi Donald Trump da kada ya dauki matakin ficewa daga yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran.