-
Sauti : Martanin Abubakar Shekau Kan Nadin Al'Barnawi
Aug 04, 2016 10:58Shekau dai ya musunta tsige shi ne a cikin wani sakon sauti na mintina goma a harshen hausa da larabci, inda ya zargi Abou Moussab al-Barnawi da almajiransa da shirya masa makarkashiya.
-
An Dage Shari'ar Masu Fafatukar Yaki Da Bauta A Mauritania
Aug 04, 2016 01:22A Mauritania an dage shari'ar wasu masu fafatukar yaki da bauta a kasar har zuwa ranar takwas ga watan Agustan nan da muke ciki.
-
RDC : Kura Ta Lafa Bayan Barkewar Tashin Hankali A Kinshasa
Aug 04, 2016 01:21Rahotanni daga kinshasa a jamhuriya demokuradiyyar Congo na cewa an fara samun kwanciyar hankali, bayan barkewar tashin hankali da yammacin ranar Talata tsakanin magoya bayan jam'iyyar adawa da 'yan sanda.
-
Abubakar Shekau Ya Karyata Tsige Shi
Aug 04, 2016 01:12Sananen jagoran kungiyar 'yan ta'addan nan da aka fi sani da boko haram wato Abubakar shekau, wanda (IS) ta sanar da maye gurbinsa ya karyata cewa an tsige shi.
-
Sabani Tsakanin Jam'iyya Mai Mulki Da 'Yan Adawa Na Kara Tsananta A Ivory Coast
Aug 03, 2016 13:46Gamayyar jam'iyyun adawa a kasar Ivory Coast sun sanar da cewa za su kaurace ma zaben raba gardama kan sabon kundin tsarin mulki a kasar.
-
Shugaban Sudan Ta Kudun Ya Kori Ministoci Masu Biyayya Ga Madugun 'Yan Tawaye, Machar
Aug 03, 2016 06:45Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir ya kori wasu ministocin gwamnatinsa su 6 masu biyayya ga madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar lamarin da ake ganinsa a matsayin abin da zai kara ruruta wutar rikicin siyasa da ke faruwa a kasar.
-
Jagoran 'Yan Adawa A DR Congo Ya Jaddada Bukatar Gudanar Da Zabuka A Kasar
Aug 02, 2016 11:49Jagoran 'yan adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da ke gudun hijira a kasar Faransa ya jaddada bukatar gudanar da zaben shugaban kasa a Dimokaradiyyar Congo a daidai lokacin da kundin tsarin mulkin kasar ya shimfida.
-
Moroko Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Kasar Nijar A Fada Da Ta'addanci
Aug 02, 2016 04:54Moroko Za ta Bada Kayan Aiki Ga Nijar Domin fada Da Boko haram.
-
Sakamakon Binciken Kisan Zaria A Najeriya
Aug 02, 2016 04:53Sakamon Binciken Kisan Zaria ya Bai wa Sojoji Laifi
-
Shugaban Kasar Gabon Ya Gargadi 'Yan Adawa Dangane Da Tayar Da Yamutsi
Aug 01, 2016 01:23Shugaban kasar Gabon Ali Bongo Avndymba ya gargadi 'yan adawar kasar dangane da kalaman da ke fitowa daga bakunansu kan zaben shugaban kasa da za a gudanar a karshen wannan wata na Agusta.