-
Fiye Da Mutane Miliyan 50 Ne Ke Fuskantar Matsalar Abinci A Afirka
Jul 31, 2016 07:46Hukumar Abinci Ta Duniya Ta yi gargadi Akan Karancin Abinci da Kasashe 17 na Afirka da larabawa za su fuskanta.
-
Zarif Ya Kammala Ziyararsa A Yammacin Nahiyar Afirka
Jul 30, 2016 00:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya kammala ziyarar aiki da ya gudanar a yammacin nahiyar Afirka, wadda ya fara tun daga daren Lahadin da ta gabata, inda ya fara isa birnin Abuja na tarayyar Najeriya a matsayin zangon farko na ziyarar tasa.
-
Harin Sojojin Gwamnatin Congo A Gundumar Kivo Ta Arewa
Jul 30, 2016 05:53Majiyar Sojan Kasar Demokradiyyar Congo Ta Ce; An Kai Hari Akan Sansanonin 'Yan tawaye A Arewacin Kivo
-
Gabon : Kotun Tsarin Mulki Ta Yi Watsi da Korafin 'Yan Adawa
Jul 29, 2016 00:33kotun tsarin mulki a Gabon ta yi watsi da korafin mayan 'yan adawa na kasar guda uku kan soke takara shugaban kasar Ali Bongo Ondimba a zaben shugaban kasar na ranar 27 ga watan gobe.
-
Taron Sulhu A Kasar Mali
Jul 27, 2016 07:47An sami Ci gaba a taron sulhu da aka yi akan kasar Mali
-
Tashe-Tashen Hankula Sun Tarwatsa Wasu Kauyuka A Kasar Dimokaradiyyar Congo
Jul 27, 2016 01:13Majiyar gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta tabbatar da labarin cewa: Tashe-tashen hankula sun tarwatsa al'ummar kauyuka shida da suke lardin Kivu ta Arewa a yankin Gabashin kasar.
-
Matsalar 'Yan Gudun Hijira A Lardin Kivu Ta Arewa Da Ke Jamhuriyar DR Congo
Jul 25, 2016 03:06Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da suke cikin kasar sun kafa wani kwamitin hadin gwiwa tsakaninsu da zai gudanar da bincike kan matsalolin 'yan gudun hijira a lardin Kivu ta Arewa da ke gabashin kasar ta Domokaradiyyar Congo.
-
Libya:Ma'aikatar Harkokin Wajen Ta Aikewa Da Jakadan Kasar Faransa Sammaci.
Jul 24, 2016 14:35An Kirayi Jakadan Faransa Zuwa Ma'aikatar Harkokin Wajen Libya, Kan Shigar Kasarsa harkokin cikin gidan Tripoli.
-
Najeriya : An gano Sojoji Biyar da 'yan bokoharam su ka yi wa kwanton bauna a ranar alhamis din da ta gabata.
Jul 24, 2016 14:32An Gano Biyar Daga Cikin Sojojin Da Su ka Bace A Najeriya
-
Tallafin Abincin Farko na MDD Ga 'Yan Gudun Hijira Boko Haram
Jul 23, 2016 09:51A karon farko MDD ta isarda kayan agaji na abinci ga 'yan gudun hijira Boko haram dake tsungunne a yankin arewa maso gabashin Najeriya.