Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Yan Tawayen Uganda Da Suke Cikin Kasar DR Congo Sun Kashe Mutane Hudu

    Yan Tawayen Uganda Da Suke Cikin Kasar DR Congo Sun Kashe Mutane Hudu

    May 09, 2016 02:23

    Yan tawayen Uganda da suke da sansanoni a yankunan gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kai farmaki kan al'ummar kauyen Biane da ke garin Itura a gabashin kasar, inda suka kashe fararen hula akalla hudu.

  •  Zanga-zangar mutanen kasar Murtaniya Akan  Shirin Shugaban Kasa Na Rusa Majalisar Dattijai.

    Zanga-zangar mutanen kasar Murtaniya Akan Shirin Shugaban Kasa Na Rusa Majalisar Dattijai.

    May 08, 2016 03:07

    Dubban mutane Sun yi Zanga-zanga a birnin Nuwakshot domin kin amincewa da shawrar rushe majalisar dattijai da shugaban kasaya gabatar.

  •  Zanga-zangar mutanen kasar Murtaniya Akan  Shirin SHugaban Kasa Na Rusa Majalisar Dattijai.

    Zanga-zangar mutanen kasar Murtaniya Akan Shirin SHugaban Kasa Na Rusa Majalisar Dattijai.

    May 08, 2016 03:06

    Dubban mutane Sun yi Zanga-zanga a birnin Nuwakshot domin kin amincewa da shawrar rushe majalisar dattijai da shugaban kasaya gabatar.

  • 'Yan gudun hijrar Ivory Coast sun fara komawa gida daga kasar Laberia

    'Yan gudun hijrar Ivory Coast sun fara komawa gida daga kasar Laberia

    May 07, 2016 06:17

    Dariruwan 'Yan gudun hijrar Iviry Coast suka fara komawa gida daga kasar Laberia

  • CRA : Abdul. Karim Mekassoua Na Unguwar Musulmi Ya Zama Kakakin Majalisa

    CRA : Abdul. Karim Mekassoua Na Unguwar Musulmi Ya Zama Kakakin Majalisa

    May 07, 2016 01:21

    Yan majalisar dokoki a jamhuriya Afirka ta tsakiya sun zami tsohin ministan kasar na unguwar musulmi ta PK5 a matsayin kakakin majalisar dokokin kasar.

  • Tsananta kai hare-hare kan 'yan tawayen Uganda A gabashin D/Congo

    Tsananta kai hare-hare kan 'yan tawayen Uganda A gabashin D/Congo

    May 06, 2016 06:34

    Mataimakin Kwamandan Dakarun sulhu na MDD a Kasar D/Congo ya sanar da tsananta kai farmaki kan 'yan tawayen Uganda a gabashin kasar

  • Shugaban Murtaniyya Ya Bukaci A Rusa Majalisar Dattawan Kasar

    Shugaban Murtaniyya Ya Bukaci A Rusa Majalisar Dattawan Kasar

    May 05, 2016 01:00

    Shugaban kasar Mauritaniya Mohamed Ould Abdel Aziz yayi kiran da a rusa majalisar dattawan kasar yana mai cewa majalisar ba ta da wani amfani ko kuma in ma tana da shi to dan kadan ne.

  • Samamcin Kasa Da Kasa Na  Kamo Tsohon shugaban kasar Borkina Faso

    Samamcin Kasa Da Kasa Na Kamo Tsohon shugaban kasar Borkina Faso

    May 02, 2016 14:30

    An fitar da sammacin kasa da kasa domin taso keyar tsohon shugaban kasar Blaise Compaore zuwa gida.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojin Jamhuriyar DR Congo

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojin Jamhuriyar DR Congo

    Apr 29, 2016 13:37

    Wasu gungun mahara sun kai farmaki kan sansanin sojin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo, inda suka halaka soja guda tare da jikkata wasu adadi na daban.

  • Najeriya : Jaddada Alkawalin Murkushe Kungiyar Ta'addanci Ta Boko haram

    Najeriya : Jaddada Alkawalin Murkushe Kungiyar Ta'addanci Ta Boko haram

    Apr 29, 2016 07:52

    Jaddada Alkawalin Murkushe Kungiyar Ta'addanci Ta Bokoharam

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS