-
Laberia : George Weah, Zai Tsaya Takara A Zaben Shugaban kasa
Apr 29, 2016 00:31Tsohon dan wasan tamola na kasa da kasa, kana dan adawa a Laberia, George Weah ya yi alkawarin lashe zaben shugaban kasar na 2017 da ya sanar da shiga takara sa a hukumance jiya Alhamis.
-
Nijar : Nuna Adawa Da Takurawa Kungiyoyin Fararen Hula
Apr 28, 2016 07:55Nuna Adawa Da Takurawa Kungiyoyin Fararen Hula
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Da 'Yan Gudun Hijira Kasar DR Congo Suke Ciki
Apr 27, 2016 00:29Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan halin kuncin da dubban 'yan gudun hijirar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo suke ciki a yankin gabashin kasar.
-
Dala Biliyan 8 Ta Fice Daga Nahiyar Afirka A Shekara Guda
Apr 26, 2016 07:33Dala Biliyan 8 ce Ta Fice Daga Nahiyar Afirka A Shekara Guda.
-
Yan Adawa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana A Jamhuriyar DR COngo
Apr 25, 2016 13:41Yan adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun gudanar da zanga-zangar lumana domin jaddada rashin amincewarsu da duk wani shirin tazarcen shugaba Joseph Kabila a kan karagar shugabancin kasar.
-
RDC : 'Yan Adawa Na Kara Matsin Lamba Ga Gwamnati
Apr 25, 2016 00:32'Yan hammayya a jamhuriya demukuradiyyar Congo na ci gaba da kara matsin lamba ga masu mulki akan mutunta kudin tsarin mulkin kasar.
-
Nadin Sabon Firaministan Kasar D/Congo
Apr 23, 2016 23:30Shugaban Kasar D/Congo ya nada sabon Firaminista
-
Kotu A Dimokaradiyyar Congo Ta Zartar Da Hukuncin Dauri Kan 'Yan Adawar Kasar
Apr 22, 2016 23:39Wata kotu a yankin kudu maso gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wasu 'yan adawar kasar da suke adawar da shirin shugaban kasar na yin tazarce a kan karagar mulki.
-
Magoya bayan Shugaban Tchadi sun bukaci magoya bayan su da su kiyaye dokoki
Apr 22, 2016 09:52Shugaban Kasar Tchadi ya bukaci magoya bayan sa da su mutunta dokokin kasar wajen tabbatar da konciyar hankali.
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Madagaskar Sun Koka Kan Matsalar Talauci A Kasar
Apr 21, 2016 13:52Kungiyoyin fararen hula a Madagaskar sun jaddada kokensu kan yadda masifar talauci take ci gaba da addabar al'ummar kasar sakamakon durkushewar harkar tattalin arzikin kasar ta Madagaskar.