Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • MDD Ta Ce Rikicin Kabilanci Dake Faruwa A Congo Ya Ci Rayukan Daruruwan Mutane

    MDD Ta Ce Rikicin Kabilanci Dake Faruwa A Congo Ya Ci Rayukan Daruruwan Mutane

    Mar 13, 2019 05:33

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa kisan daruruwan fararen hula a rikicin kabilancin dake faruwa a kasar Demokaradiyar Congo na a matsayin cin zarafin bil-adama.

  • Bunkasa Harkokin Ilimi Da Bincike Tsakanin Iran Da Tarayyar Afrika

    Bunkasa Harkokin Ilimi Da Bincike Tsakanin Iran Da Tarayyar Afrika

    Mar 11, 2019 15:06

    Bangarorin tarayyar tarayyar Afrika da kuma gwamnatin Iran sun tattauna kan batun bunkasa harkokin ilimi da bincike a tsakaninsu.

  • Ethiopian Airlines : Ana Zaman Makoki A Habasha

    Ethiopian Airlines : Ana Zaman Makoki A Habasha

    Mar 11, 2019 04:14

    Majalisar dokokin kasar Habasha ta ayyana zaman makoki na kwana guda yau Litini, domin juyayin mutane 157 da suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin saman fasinja na kamfanin Ethiopian Airlines.

  • Ana Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Guinea Bissau

    Ana Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Guinea Bissau

    Mar 10, 2019 08:44

    Yau Lahadi, al'umma a Guinea Bissau na kada kuri'a a zaben 'yan majalisar dokokin kasar, wanda ake fatan zai kawo karshen rikicin siyasar da kasar ke fama dashi.

  • Boko Haram Ta kashe Sojin Nijar 7 A Diffa

    Boko Haram Ta kashe Sojin Nijar 7 A Diffa

    Mar 10, 2019 08:30

    Ma'aikatar tsaro a Nijar ta sanar da mutuwar sojojinta bakwai a wani hari da mayakan boko haram suka kai a kudu maso gabshin kasar.

  • Gwamnatin Gabon Ta Musanta Zargin Cewa An Kirkiro Wani Mutum Na Daban A Madadin Shugaban Kasar

    Gwamnatin Gabon Ta Musanta Zargin Cewa An Kirkiro Wani Mutum Na Daban A Madadin Shugaban Kasar

    Mar 09, 2019 14:45

    Fadar shugaban kasar Gabon ta yi watsi da jita-jitan da ke yawo cewa an yi wa wani mutum na daban gyaran kamanni domin ya ci gaba da mulkin kasar a madadin shugaban kasar Ali Bango da ke fama da rashin lafiya.

  • Najeriya : Ana Daf Da Kada Kuri'a A Zaben Gwamnoni Da 'Yan Majalisun Jiha

    Najeriya : Ana Daf Da Kada Kuri'a A Zaben Gwamnoni Da 'Yan Majalisun Jiha

    Mar 09, 2019 03:57

    A Najeriya, yau ne al'ummar kasar ke kada kuri'a a zaben 'yan zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi.

  • An Yi Zanga zangar Kalubalantar Dokar Ta Baci A Sudan

    An Yi Zanga zangar Kalubalantar Dokar Ta Baci A Sudan

    Mar 07, 2019 14:59

    A Sudan jama'ar kasar da dama ne suka fito yau Alhamis domin gudanar da wata zanga zanga ta kalubalantarkafa dokar ta bacin da shugaban kasar Omar Al' Bashir ya kafa.

  • Nijar : An Dage Haramcin Kamun Kifi, Da Noman Tattasai Da Kasuwancinsa A Diffa

    Nijar : An Dage Haramcin Kamun Kifi, Da Noman Tattasai Da Kasuwancinsa A Diffa

    Mar 07, 2019 04:38

    Gwamnatin Nijar, ta sanar da dage haramcin kamun kifi, da noman tattasai da kuma kasuwancinsa a jihar Diffa.

  • Ghana Na Bikin Cika Shekaru 62 Da Samun 'Yancin Kai

    Ghana Na Bikin Cika Shekaru 62 Da Samun 'Yancin Kai

    Mar 06, 2019 17:58

    A Yau ne kasar Ghana take bikin cika shrekaru 62 da samun ‘yancin kai daga mulkin mallakar Birtaniya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS