Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • EU Ta Baiwa Kasashen Sahel Yuro Miliyan 50 Don Yakar Ta'addanci

    EU Ta Baiwa Kasashen Sahel Yuro Miliyan 50 Don Yakar Ta'addanci

    Jun 06, 2017 01:19

    Kungiyar tarayya turai ta sanar da baiwa kasashen yankin Sahel tallafin kudade da yawansu ya kai miliyan hamsin na Yuro, domin baiwa kasashen damar kafa wata rindinar hadin gwiwa domin yaki da ta'addanci.

  • Zurfin Tunanin Imam Khomeini {ra} Ya Yi Kyakkyawan Tasiri  A Kan Al'ummar Musulmin Afrika

    Zurfin Tunanin Imam Khomeini {ra} Ya Yi Kyakkyawan Tasiri A Kan Al'ummar Musulmin Afrika

    Jun 05, 2017 14:35

    Daya daga cikin jagororin Harkar Musulunci a Nigeriya ya bayyana cewa: Zurfin tunanin Imam Khomeini {r.a} ya yi kyakkyawan tasiri a kan dukkanin al'ummar musulmin da suke nahiyar Afrika.

  • Taron Kungiyar ECOWAS Karo Na 51 A Laberia

    Taron Kungiyar ECOWAS Karo Na 51 A Laberia

    Jun 04, 2017 01:04

    Mayan batutuwan da taron zai maida hankali akansu sun hada da zaben wanda zai maye gurbin shugabar Laberia Ellen Johnson Sirleaf wacce ke rikeda shugabancin karba-karba na kungiyar ta raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS ko CEDEAO).

  • Shugaban Guinea: Dole Ne Afrika Ta Dogara Da Kanta Maimakon Dogaro Da Turawa

    Shugaban Guinea: Dole Ne Afrika Ta Dogara Da Kanta Maimakon Dogaro Da Turawa

    Jun 03, 2017 15:52

    Shugaban kasar Guinea kuma shugaban kungiyar tarayyar Afirka na karba-karba Alpha Condé ya bayyana cewa, lokaci ya yi da Afirka za ta kawo karshen dogaro da take yi a kan turawa.

  • Allura Cutar Kyanda Ta Kashe Yara 15 A Sudan Ta Kudu

    Allura Cutar Kyanda Ta Kashe Yara 15 A Sudan Ta Kudu

    Jun 02, 2017 10:43

    Ma'aikatar lafiya a Sudan ta kudu ta sanar da cewa wata gurbataciyar allura cutar kyanda ta yi ajalin yara 15 a yankin kudu maso gabas na kasar mai fama da rikici.

  • Sarkin Morocco Ba Zai Je Taron ECOWAS Ba, Saboda An Gayyaci Netanyahu

    Sarkin Morocco Ba Zai Je Taron ECOWAS Ba, Saboda An Gayyaci Netanyahu

    Jun 02, 2017 09:55

    Sarkin Morocco, Mohammed VI, ya ce ba zai halarci taron kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma karo na 51 ba, saboda gayyatar firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a taron.

  • MDD: Fiye Da Mutane 300 Sun Rasa Rayukansu A Afirka Ta TsakiyaA Cikin Watan Mayu

    MDD: Fiye Da Mutane 300 Sun Rasa Rayukansu A Afirka Ta TsakiyaA Cikin Watan Mayu

    May 29, 2017 08:01

    Majalisar dinkin duniya ta yi Allah wadai da sabbin tashe-tshen hankulan da suka sake kunno kai a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.

  • Zuma Ya Tsallake Kuri’ar Rashin Amincewa Da Shi Da Jam’iyyar ANC Ta Gudanar

    Zuma Ya Tsallake Kuri’ar Rashin Amincewa Da Shi Da Jam’iyyar ANC Ta Gudanar

    May 29, 2017 01:18

    Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma yayi nasara a kan wani kokari da aka yi na kada kuri’ar nuna rashin amincewa da mulkinsa da aka kada tsakanin manyan jami’an jam’iyyarsu ta ANC mai mulki.

  • An Bude Talabijin Ta Muslunci A Malawi A Farkon Ramadan

    An Bude Talabijin Ta Muslunci A Malawi A Farkon Ramadan

    May 28, 2017 06:42

    An bude talabijin ta muslunci ta farko a kasar Malawi a daidai lokacin da ake fara azumin watan Ramadan mai alfarma.

  • Guinea Bissau : 'Yan Sanda Sun Tarwatsa Zanga-zangar Masu Kyammar Gwamnati

    Guinea Bissau : 'Yan Sanda Sun Tarwatsa Zanga-zangar Masu Kyammar Gwamnati

    May 27, 2017 11:15

    Rahotanni daga Guinea Bissau na cewa 'yan sanda sunyi amfani da hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa masu zanga-zangar lumana ta neman shugaban kasar Jose Mario Vaz, da ya yi murabus.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS