Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Zambiya Ta Hana Jagoran 'Yan Adawan Afirka Ta Kudu Shiga Kasarta

    Zambiya Ta Hana Jagoran 'Yan Adawan Afirka Ta Kudu Shiga Kasarta

    May 26, 2017 05:16

    Hukumomi a Zambiya sun hana jagoran 'yan adawa na Afrika ta Kudu sanya kafa a kasar saboda goyan bayan madugun 'yan adawan kasar ta Zambiya da yake yi.

  • D.R Kongo : Karamcin Abinci Na Barazana Ga Yara 400,000

    D.R Kongo : Karamcin Abinci Na Barazana Ga Yara 400,000

    May 25, 2017 06:46

    Asusun kula da yara kankanan yara na MDD wato Unicef ya yi kururuwar cewa yara kimanin 400,000 ke fuskantar barazanar matsananciyar yinwa a yankin Kasai na Jamhuriya Demukuradiyyar Kongo.

  • Morocco : An Dage Shari'ar Yan Jaridan Da Ake Tsareda

    Morocco : An Dage Shari'ar Yan Jaridan Da Ake Tsareda

    May 25, 2017 06:46

    A kasar Morocco an dage sharia'a da akewa wasu yan jadira da masu fafatuka bakwai bisa zarginsu da kawo cikas ga tsaron kasar.

  • IS Ta Dauki Alhakin Kai Harinta Na Farko A Somaliya

    IS Ta Dauki Alhakin Kai Harinta Na Farko A Somaliya

    May 24, 2017 06:39

    Kungiyar ýan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar mutane biyar a yankin Bossasso dake arewacin kasar Somaliya

  • Karon Farko Dan Afrika Ya Zama Shugaban Hukumar WHO

    Karon Farko Dan Afrika Ya Zama Shugaban Hukumar WHO

    May 24, 2017 06:37

    An zabi dan asalin kasar Habasha Tedros Adhanom Ghebreyesus a matsayin sabon shugaban hukumar lafiya ta duniya, wanda kunm ahakan ya kasance na farko da wani dan Afrika ya rike wannan mukami mai matukar mahimmanci a MDD.

  • Ivory Coast : An Kashe Mutane Uku A Yayin Wata Arangama

    Ivory Coast : An Kashe Mutane Uku A Yayin Wata Arangama

    May 23, 2017 06:49

    Rahotanni daga Ivory Coast na cewa mutane uku ne suka mutu a yayin wata arangama tsakanin yan sanda da wasu tsaffin yan tawaye dake bukatar a basu kudade kamar sojojin da sukayi bore a makon jiya.

  • An Dage Shari'ar Cin Amanar Kasa Da Ake Wa Madugun 'Yan Adawam Zambiya

    An Dage Shari'ar Cin Amanar Kasa Da Ake Wa Madugun 'Yan Adawam Zambiya

    May 23, 2017 01:22

    Babbar jam'iyyar adawa ta kasar Zambiya United Party for National Development (UPND) ta sanar da cewa an dage shari'ar cin amanar kasa da aka wa shugabanta Hakainde Hichilema zuwa gobe Laraba saboda rashin lafiyan da alkalin da ke shari'ar ya fuskanta.

  • Kasashen Tanzaniya Da Uganda Sun Bukaci EU Ta Cirewa Burundi Takunkumi

    Kasashen Tanzaniya Da Uganda Sun Bukaci EU Ta Cirewa Burundi Takunkumi

    May 22, 2017 08:49

    Shugabannin kasashen Tanzaniya da Uganda sun mika kira ga kungiyar tarayya Turai data dage takunkumanta ga kasar Burundi.

  • Kasashen Afrika Na Cikin ko-ta-kwana Bayan Bullar Ebola A DRC

    Kasashen Afrika Na Cikin ko-ta-kwana Bayan Bullar Ebola A DRC

    May 22, 2017 08:49

    Kasashen Afrika da suka hada da Rwanda, Uganda, Ghana, Kenya da Nigeria, sun dauki tsauraran matakai a kan iyakokinsu tun bayan samun rahoton bullar annobar cutar Ebola a Jamhuriyar demokuradiyyar Congo.

  • Taron Farko Na Hukumar Yan Sanda Ta Tarayyar Afrika AFRIPOL A Algeria

    Taron Farko Na Hukumar Yan Sanda Ta Tarayyar Afrika AFRIPOL A Algeria

    May 16, 2017 01:30

    An bude taron hukumar yan sanda ta tarayyar Afrika AFRIPOL a takaice a birnin Algiest na kasar Algeria, tare da halattar shuwagabannin yan sanda na kasashen nahiyar Afrika da wasu kasashen duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS