-
Habasha : Zabtarewar Kasa Ta Kashe Mutane 46
Mar 12, 2017 14:28Rahotannin daga Habasha na cewa akalla mutane 46 ne suka rasa rayukansu, kana wasu da dama suka jikkata sakamakon zabtarewar kasa data auku a wani wuri dake kewayen Addis Ababa baban birnin kasar.
-
An Yi Zanga-zanga Kan Tsadar Man Fetur A Togo
Mar 12, 2017 14:18A kasar Togo dubun dubbatar mutane ne suka gudanar da wata zanga zanga a Lome babban birnin kasar kan karin farashin man fetur da gwamnatin kasar ta yi.
-
MDD Na Son Aikewa Da karin 'Yan Sanda A D.R Congo
Mar 12, 2017 02:20Babban sakatare Janar na MDD, Antonio Guterres, ya bukaci kwamitin tsaro MDDr, daya aike da karin dakaru 320 a Jamhuriya Demokuradiyar Congo.
-
Dubban Mutane Sun Yi Zanga-Zanga A Mauritania
Mar 12, 2017 02:20Kawancen jam'iyyun adawa na FNDU a Mauritania ya bukaci majalisar datijan kasar data yi watsi da shirin gwamnatin kasar na yiwa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.
-
'Yan Sandan Kongo Sun Kame Shugaban Wata Kungiyar Asiri Ta Kasar
Mar 04, 2017 02:23'Yan sandan kasar Demokradiyyar Kongo sun ce sun sami nasarar kame shugaban wata kungiyar Kiristoci ta asiri a babban birnin kasar, Kinshasa bayan rikici na kimanin makonni biyu da yayi sanadiyyar mutuwar mutane shida daga cikin magoya bayansa.
-
An Gano Daliban Jami'a Na Bogi 47,000 A Guinea
Mar 03, 2017 07:13Ma'aikatar Ilimi mai zurfi a kasar Guinea ta ce ta gano daliban bogi sama 47,000 dake karatu a jami'o'in kasar.
-
D R Congo : Felix Tshisekedi Ya Zama Jagoran 'Yan Adawa
Mar 03, 2017 06:44'Yan hammaya a Jamhuriya demokuraddiyar Congo sun zami Felix Tshisekedi a matsayin jagoran jam'iyyun adawa na kasar.
-
Fao: Gargadi Akan Karancin Abinci A Kasashe 37 Na Duniya Da Su ka Hada Da Kasashen Nahiya Afirka
Mar 02, 2017 15:32Hukumar Abinci Ta Duniya ( FAO) ta yi gargadi akan karancin abinci a gabacin nahiyar Afirka.
-
Shugaban Gambia Na Ziyararsa Ta Farko A Senegal
Mar 02, 2017 07:42Yau Alhamis, shugaban kasar Gambia Adama Barrow, ke fara wata ziyarar aiki a birnin Dakar na kasar Senegal.
-
DRC : Jami'an Tsaro Sun Aikata Ba Daidai Ba, Inji MDD
Mar 01, 2017 09:17Majalisar dinkin duniya ta fitar da wani rahoto wanda a cikinsa ta yi allawadai da yadda jami'an tsaro DR Congo sukayi amfani da karfi fiye da kima akan masu zanga-zanga da yunkurin tazarcen shugaba Joseh Kabila.