-
Za a kawo karshen rikicin siyasa a kasar Ethiopia
Oct 31, 2016 14:21Ministan tsaron kasar Habasha ya tabbatar da cewa za a kawo karshen rikicin siyasa cikin gaggawa a kasar
-
Dubban Mutane Sun Yi Zanga-Zanga A Kasar Maroko Kan Kashe Wani Farar Hula
Oct 31, 2016 07:36Dubban mutane sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban daban na kasar Maroko domin nuna rashin amincewarsu da kisar da wani dan sanda ya yi wa wani matashi a yankin arewacin kasar.
-
Ivory Coast : 'Yan Adawa Na Zargin Magudi A Zaben Raba Gardama
Oct 30, 2016 12:56A kasar Ivory Coast, a yayin da al'ummar kasar ke bayyana ra’ayin su a zaben raba gardama dangane da batun yiwa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima, 'yan adawa tuni suka fara zargin yunkurin tafka magudi a zaben na yau Lahadi.
-
Fatou Bensouda : Ficewar Wasu Kasashen Afirka Daga ICC Ba Zai Hana Shari'ar Da Ake Yi wa Wasu Afirkawan Ba
Oct 29, 2016 13:22Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai hukunta manyan laifuka (ICC), Fatou Bensouda ta bayyana cewar kotun ba ta dadin ficewar da wasu kasashe uku na Afirka suka yi daga kotun ba, sai dai kuma hakan ba zai hana kotun ta ci gaba da shari'a kan manyan laifuffukan da aka tafka a nahiyar ba.
-
Ofishin Kare Hakkin Bil-Adama Na M.D.D Ya Sanar Da Karin Take Hakkin Bil-Adama A DR Congo
Oct 29, 2016 09:45Ofishin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya bayyana cewa: An samu karin take hakkokin bil-Adama a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Yan Adawar Mauritaniya Sun Bukaci Bude Zaman Tattaunawa Da Gwamnatin Kasar
Oct 27, 2016 07:03Wasu daga cikin jam'iyyun adawar Mauritaniya sun bukaci bude wani sabon fagen tattaunawa tsakaninsu da gwamnatin kasar.
-
Kulla Yarjeniyoyi 20 A Tsakanin Kasashen Tanzania Da Moroko.
Oct 26, 2016 02:54Ziyarar Sarkin Moroko A Tanzania
-
An Samu Gawar Wani Jami'in Diflomasiyyar Saudiyya A Morocco
Oct 23, 2016 15:57Kafofin yada labaran kasar Morocco sun bayar da rahoton samun gawar wani jami'in diflomasiyyar Saudiyya a cikin wani gida a garin Barshid da ke arewa maso yammacin kasar.
-
ECOWAS Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Da Aka Kai A Nijar Burkina Faso Da Mali
Oct 23, 2016 15:56Kungiyar bunkasa harkokin tattalin arzikin kasashen yammacin nahiyar Afirka ECOWAS ta yi kakkausar suka dangane da hare-haren da aka kai a kasashen Nijar, Mali da kuma Burkina Faso a kwanakin baya-bayan nan.
-
Gwamnatin Kasar DR Congo Ta Kafa Kwamitin Wanzar Da Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar
Oct 23, 2016 12:43Gwamnatin Jamhuriyar Dimokadaiyyar Congo ta kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike tare da neman hanyar warware matsalolin da suke addabar kasar a fuskar siyasa da tsaro.