-
Sojojin Aljeriya Sun Dauki Alkawarin Magance Matsalar Kasar
Mar 19, 2019 09:46A yayin da Al'ummar kasar Aljeriya ke ci gaba da nuna adawa da gwamnati, shugaban Dakarun hadin gwiwa na kasar ya tabbatawa al'umma cewa dakarun tsaron kasar zu su kasance a tare da al'ummar kasar
-
Ci Gaba Da Zanga-Zanga A Kasar Aljeriya
Mar 19, 2019 06:37Bayan kwashe wasu makoni, da al'ummar kasar Aljeriya suke gudanar da zanga-zangar nuna adawa da tsayawa takarar Abdelaziz Bouteflika a zaben shugaban kasar karo na biyar, daga karshe shugaba Bouteflika ya janye takarar tasa tare da daga zaben shugaban kasar har zuwa wani lokaci da ba a bayyana ba
-
Aljeriya : AU Ta Jinjina Wa Bouteflika Kan Janye Takararsa
Mar 18, 2019 05:25Kungiyar tarayya Afirka (AU) ta yi kira ga bangarori a Aljeriya dasu tattaunada juna domin cimma daidaito akan matakin da shugaban kasar ya dauka na janye wa daga takara shugaban kasa a karo na biyar.
-
Morocco : Ba Zamu Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Aljeriya Ba
Mar 16, 2019 15:03Kasar Morocco, ta sanar da cewa ita fa ba zata tsoma baki ba a cikin al'amuran cikin gidan makobciyar Aljeriya ba, dangane da zanga zangar dake faruwa ta kin jinin sake tsayawa takarar shugaban Abdelaziz Bouteflika.
-
Aljeriya: Butaflika Ya janye Daga Takarar Shugabancin Kasa
Mar 12, 2019 05:42Shugaban kasar Aljeriya ya janye daga takarar neman shugabancin kasar a wani wa'adi na biyar.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga zanga A Aljeriya
Mar 09, 2019 04:12A Aljeriya, zanga zangar adawa da sake tsayawa takarar shugaban kasar Abdelaziz Bouteflika, na ci gaba da bazuwa a kasar.
-
An Bukaci Dage Zaben Shugaban Kasa A Kasar Aljeriya
Mar 06, 2019 06:18Jam'iyyun adawa a kasar Aljeriya sun bukaci a dade zaben shugaban kasar wanda aka shirya gudanarwa a cikin watan Afrilu na wannan shekara.
-
Abdulaziz Butaflika Ya Zama Dan Takarar Shugaban Kasar A Algeriya Duk Tare Da Korafin Mutanen Kasar.
Mar 04, 2019 04:48Shugaba Abdul Aziz Butaflika na kasar Algeriya ya sake zama dan takarar neman kujerar shugabancin kasar karo na biyar duk tare da korafe-korafen mutanen kasar dangane da hakan.
-
Aljeriya : Buteflika Ya Kori Daraktan Kamfe Dinsa
Mar 03, 2019 07:35Shugaba Abdelaziz Bouteflika, na Aljeriya, ya kori daraktan yakin neman zabensa, kana tsohon firaministansa Abdelmalek Sellal.
-
Yan Adawa A Kasar Algeria Sun Kara Da Jami'an Tsaro, Mutane 10 Suka Ji Rauni
Mar 02, 2019 09:40Masu zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da takarar shugaban kasar Algeria a zabubbuka masu zuwa sun kara da jami'an tsaro a kusa da fadar shugaban kasan.