Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai

    Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai

    Jul 18, 2017 01:18

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana tunanin kakabawa Iran wasu sabbin jerin takunkumi kan shirin makamanta masu linzami da ma ayyukan a yankin gabas ta tsakiya.

  • Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi

    Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi

    Jul 16, 2017 14:19

    Ministan Harakokin Wajen Jumhoriyar Musulinci ta iran ya ce magabatan Amurka sun yi yarjejjeniyar da Iran ta Cimma da kasashen Duniya kan shirin nukiyarta na zaman lafiya rikon sakainar kashi.

  • Iran Ta Ja Hankalin Amurka Kan Ta Dauki Darasi Kan Kurakurenta

    Iran Ta Ja Hankalin Amurka Kan Ta Dauki Darasi Kan Kurakurenta

    Jul 16, 2017 08:22

    Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ya mayar da martani a kan kalaman da Trump ya yi dangane da Iran a ziyarar da ya kai birnin Paris.

  • Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS

    Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS

    Jul 14, 2017 10:31

    Amurka ta sanar da cewa kawo yanzu ba tada wata cikakiyar hujja akan cewa an hallaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh cewa da Abou Bakr al-Baghdadi.

  • Adadin Musulmi Masu Zuwa Amurka Ya Ragu

    Adadin Musulmi Masu Zuwa Amurka Ya Ragu

    Jul 14, 2017 06:12

    Sakamakon wani bincike ya nuna cewa adadin musulmi masu yin hijira zuwa Amurka ya ragu matuka a cikin watanni biyar da suka gabata.

  • Mutane 27 Ne Suka Mutu Sakamakon Harbe-Harben Bindiga A Sassan Kasar Amurka

    Mutane 27 Ne Suka Mutu Sakamakon Harbe-Harben Bindiga A Sassan Kasar Amurka

    Jul 13, 2017 14:51

    Cibiyar kididdiga kan hare-haren wuce gona da iri a kasar Amurka ta bada labarin cewa: Harbe-harben bindiga a sassa daban daban na kasar Amurka a cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun lashe rayukan mutane akalla 27.

  • Amurka : Trump, Ya Tsawaita Lokacin Cirewa Sudan Takunkumi

    Amurka : Trump, Ya Tsawaita Lokacin Cirewa Sudan Takunkumi

    Jul 12, 2017 01:19

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya tsawaita da watanni uku lokacin tsammanin cirewa kasar Sudan takunkumin tattalin arziki na tsawan shekaru 20 da ya ragargaza tattalin arzikin kasar.

  • Saudiyya : Yarjejeniyar Amurka Da Qatar ''Bata Gamsar Ba

    Saudiyya : Yarjejeniyar Amurka Da Qatar ''Bata Gamsar Ba"

    Jul 12, 2017 01:19

    Saudiyya da kawayenta Larabawa sun ce yarjejeniyar yaki da ta'addanci da Amurka da Qatar suka cimma ''Bata Gamsar da su ba".

  • Sudan Ta Bayyana Takunkumin Amurka A Kanta Da Cewa Ya Saba Ka'ida

    Sudan Ta Bayyana Takunkumin Amurka A Kanta Da Cewa Ya Saba Ka'ida

    Jul 11, 2017 14:51

    Gwamnatin Sudan ta bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba mata na tsawon shekaru da cewa ya saba wa dukkanin ka'idoji na diflomasiyya da na kasa da kasa.

  • Mutane 16 Suka Mutu Bayan Faduwar Jirgin Yakin Amurka A Misisippi

    Mutane 16 Suka Mutu Bayan Faduwar Jirgin Yakin Amurka A Misisippi

    Jul 11, 2017 02:27

    Mutane 16 aka tabbatar da mutuwarsu ya zuwa yanzu bayan faduwar jirgin saman daukar kayan yaki mallakin kasar Amurka

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS