-
Amurka : An Cafke Mutane Biyar Bayan Tashin Bam A New York
Sep 19, 2016 01:20Rahotanni daga Amurka na cewa an cafke mutane biyar bayan tashin bam da aka samu a birnin Chelsea a jiya.
-
Rasha: Harin Amurka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Siriya 62
Sep 18, 2016 06:39Kasar Rasha ta tabbatar da cewa wasu sojojin kasar Siriya su 62 sun rasa rayukansu sakamakon harin da jiragen yakin kawancen kasashen Yammaci da nufin fada da ta'addanci suka kai musu a kusa da filin jirgin saman soji na Dayr al Zawr da ke kewaye da 'yan kungiyar Daesh.
-
Wasu Mutane Masu Yawa Sun Sami Rauni A Fashewar Wani Abu A Birnin New York
Sep 18, 2016 06:38Rahotanni daga kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 29 sun sami raunuka sakamakon fashewar wani abu a gundumar Chelsea da ke Manhattan na birnin New York na Amurkan.
-
Jami'an Sojojin Amurka Sun Yi Kashewa Wa Gwamnatin Kasar Kan Rage Yawan Kudin Da Ake Warewa Tsaron
Sep 16, 2016 01:57Manya manyan janar janar na sojojin Amurka sun yi kashewa wa gawamnatin kasar kan rage yawan kudaden da ake warewa harkokin tsaron kasar
-
Rikicin Siriya: Amurka Da Rasha Sun Amince Da Kara Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Sep 15, 2016 01:24Ministan harkokin wajen Rasha Sergie Lavrov da takwaransa na Amurka John Kerry sun amince da kara wa'adin yarjejeniyar tsagaita wuta a kasar Siriya da suka cimma a tsakaninsu har zuwa sa'oi 48 masu zuwa da nufin kara samun damar isar da kayayyakin agaji ga mabukata.
-
Gwamnatin Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Kan Kasar Ivory Coast
Sep 14, 2016 11:38Gwamnatin Amurka ta sanar da dage takunkumin tattalin arziki da ta kakaba kan kasar Ivory Coast.
-
Amurka Na Juyayin Harin 11 ga Watan Satumba
Sep 11, 2016 06:16Yau Lahadi, Amurkawa na juyayin sheraru 15 da aukuwar harin 11 ga watan Satumba 2001.
-
Amurka ta kara yawan Sojojin ta A kasar Iraki
Sep 09, 2016 04:04Majiyar tsaron Amurka ta sanar da kara yawan Sojojin ta dake Iraki
-
Amurka ta yi tayin sayarwa Saudiya makamai na $ biliyan 115
Sep 08, 2016 06:22Shugaban kasar Amurka ya yi tayin sayarwa masarautar Saudiya makamai na $ bilyan 115
-
An Kashe Mutane Da Dama A Harbe Harben Da Aka Yi A Amurka A Jiya Jumma'a
Sep 03, 2016 08:27Majiyar muryar jumhuriyar musulunci ta Iran daga Amurka ta bayyana cewa, cibiyar bada rahotannin harbe harbe da bindigogi a kasar ya bada rahoton cewa an kashe ko an raunata akalla mutane 75 sanadiyyar harbi da bandiga a kasar a cikin sa'oi 24 da suka gabata.