-
Sabon Babban Sakataren MDD: Majalisar Dinkin Duniya Tana Fuskantar Babbar Kalubale
Jan 04, 2017 05:54Sabon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa ko shakka babu Majalisar Dinkin Duniyan tana fuskantar babban kalubale a gabanta sakamakon gazawar da ta yi wajen magance matsaloli daban-daban da suka addabi duniya.
-
A Karshen Aikinsa Ban ki Moon Ya Bukaci Kawo Karshen Killace Gaza
Dec 17, 2016 12:10Babban sakataren majalisar dinkin duniya mai barin gado Ban ki Moon ya bukaci da akawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi.
-
Ban Ki Moon ya bukaci a taimakawa masu cutar Kanjamo
Dec 01, 2016 11:47Saktare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci da a taimakawa masu fama da cutar Kanjamo
-
Ban Ki-Moon Ya Bayyana Ci Gaba Da Gina Matsugunan Yahudawa A Matsayin Tsokana
Nov 30, 2016 13:58Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Ci Gaba da gine-ginen matsugunan yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa lamari ne da ke matsayin neman tsokana.
-
Ban Ki Moon Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Da Ta Sauya Tunaninta Kan Ficewa Daga Kotun ICC
Oct 31, 2016 05:26Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon ya kirayi kasar Afirka ta Kudu da ta sauya ra'ayinta dangane da ficewar da ta yi daga kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka.
-
Ban Ki Moon Ya Zargi Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da Gazawa A Kokarin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar
Oct 11, 2016 05:27Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya (MDD) Ban Ki-moon ya ce har ya zuwa yanzu dai gwamantin kasar Sudan ta Kudu ta gagara cika alkawarin da ta yi na bari a tura karin sojojin tabbatar da zaman lafiya na majalisar a kasar don gujewa shirin da ake yi na kakaba mata takunkumin sayen makamai.
-
Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen
Oct 10, 2016 07:18Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martini dangae da hare-haren kisan kiyashi da Saudiyya ta kai kan al’ummar birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen a ranar Asabar da ta gabata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 150 tare da jikkatar wasu daruruwa na daban.
-
Ban Ki-Moon Ya Bayyana Shirinsa Na Shiga Tsakani A Rikicin Da Ke Tsakanin Pakistan Da Indiya
Oct 01, 2016 05:33Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga tsakani da nufin neman hanyar gudanar da sulhu a rikicin da ke kara yin kamari tsakanin kasashen Pakistan da Indiya.
-
Ban Ki-Moon Ya Jaddada Wajabci Kawo Karshen Rikicin Kasar Siriya
Sep 20, 2016 18:18Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada wajabcin kawo karshen tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
-
MDD Ta Nuna Damuwa Kan Rikicin Da Ke Gudana A Demokradiyyar Kongo
Sep 20, 2016 09:21Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki Moon ya bukaci jami'an tsaron kasar Demokradiyyar Kongo da su kai zuciyarsu nesa a mu'amalarsu da masu zanga-zangar kin jinin gwamnatin kasar, biyo bayan rikicin da ya barke a kasar da yayi sanadiyyar mutuwar wani adadi mai yawa na mutane