-
Mutane 4 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wata Nakiya A Burkina Faso
Sep 28, 2017 11:17Rahotanni daga kasar Burkina Faso sun bayyana cewar alal akalla mutane mutane hudu sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wata nakiya a arewacin kasar.
-
HRW Ta Zargi Sojojin Mali Da Burkina Da Cin Zarafin Bil Adama
Sep 09, 2017 10:10Kungiyar kare hakkin bil adama ta kada da kasa cewa da (Human Rights Watch) ta zargi sojojin Mali da Burkina faso da take hakkin bil adama a yakin da suke da mayakan dake ikirari da sunan Islama a tsakiyar kasar Mali.
-
Libiya Tana Shirin Korar "Yan Gudun Hijirar Da Suka Fito Daga Kasar Burkina Faso
Sep 05, 2017 09:24Jami'an hukumar hijira ta kasar Libya sun ce; Za a kori yan ci rani ba bisa doka ba da suka fito daga kasar Burkina Faso su 99.
-
Burkina Faso : Ruftawar Mahakar Zinari Ta Yi Ajalin Mutum 8
Aug 28, 2017 05:55A Burkina Faso mutane takwas ne suka rasa rayukansu a wani wajen hakar zinari ba bisa ka'ida ba dake tsakiyar kasar.
-
An Yi Jana'izar Kakakin Majalisar Dokokin Burkina Faso
Aug 24, 2017 18:13A Burkina dubban mutane ne suka halarci jana'izar kakakin majalisar dokokin kasar Salif Diallo, wanda Allah ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Agustan nan da muke ciki.
-
Burkina Faso: An yi Zanga-zangar Yin Tir Da Ayyukan Ta'addanci.
Aug 20, 2017 18:15Daruruwan mutanen kasar ne su ka shiga cikin Zana-zangar da aka yi a birnin Ouagadougou, domin yin Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wa kasar.
-
Shugaban Majalisar Dokokin Burkina Faso Ya Rasu
Aug 19, 2017 11:08Allah ya yi wa kakakin majalisar dokokin Burkina faso rasuwa a yau Asabar a birnin Paris na ksar Faransa.
-
Nakiya Ta Kashe Sojojin Burkina Faso Uku
Aug 18, 2017 11:18Rahotanni daga Burkina faso na cewa sojojin kasar uku ne suka rasa rayukansu a yayin da motarsu ta taka nakiya a lardin Turonata dake karamar hukumar Tongomayel dake yankin Sahel a arewacin Wagadugu babban birnin kasar.
-
Harin Ta'addanci A Kasar Burkina Faso. ( sharhi)
Aug 16, 2017 05:37Harin Ta'addanci A Kasar Burkina Faso. ( sharhi)
-
Malaman Kur'ani Biyu Ne 'Yan Kuwait Aka Kashe A Harin A Burkina Faso
Aug 15, 2017 17:43Gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da cewa, 'yan kasar guda biyu da aka kasha akasar Burkina Faso dukkaninsu malaman addinin muslunci ne.