Pars Today
A Burkina Faso an shiga zaman makoki na kwanaki uku tun daga jiya Litini bayan kazamin harin ta'addanci da ya yi sanadin mutuwar mutane 18 a wani gidan sayar da abinci a Ouagadugu babban birnin kasar.
Ministan watsa labaran kasar Burkina Faso ya bada labarin cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda uku daga cikin gungun 'yan ta'addan da suka yi garkuwa da jama'a a wani gidan cin abinci da ke babban birnin kasar.
Ministar tsaron kasar Burkina Faso Jean Claude Bouda ne ya sanar da cewa tawagar farko ta sojojin sun isa birnin Ouagadougou a ranar talata.
Ministan Tsaron Burkina Faso ya sanar da cewa sun fara janye Sojojin kasar dake aikin wanzar da zaman lafiya karkashin MDD a yankin Darfur na kasar Sudan
Kakakin Rundunar ta Faransa Barkhan, mai suna Partic Stiger ya sanar da cewa; An yi fadan ne a jiya lahadi da dare, wanda kuma ya kai ga kashe da jikkata'yan ta'adda 20.
Sojojin Faransa da suke aikin wanzar da zaman lafiya a kasar Mali sun kai farmaki kan 'yan ta'adda a dajin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Mali da Burkina Faso, inda suka halaka 'yan ta'addan fiye da 20.
A Burkina faso kotun kolin kasar tadage shari'ar koraren shugaba Blaise Compaore da kuma tsaffin ministocinsa wadanda ake zargi da kashewa da kuma azabtar da masu zanga-zangar nuna adawa da gwamnatinsu.
A Burkina faso kwatamcin majalisar ministoci guda ce zata gurfana gaban kotun kolin kasar bisa zargin amfani da karfi kan masu kin jinin mulkin koraren shugaban kasar Blaise Compaore a cikin 2014.
Kasar Burkina Faso wace ta fuskanci hare-haren ta'addanci a baya bayan nan ta haramta zirga-zirga duk ababen hawa da dare a yankunan dake a kan iyakarta da kasar Mali.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka Mutane uku a arewacin kasar Burkina Faso