Pars Today
Rahotanni daga birnin Goma na Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango na cewa, sojojin kasar sun cafke daya daga cikin shugabannin 'yan tawayen kasar Ruwanda na FDLR da ke yakin gabashin kasar
Shugaban majalisar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ya kirayi kasashen Afirka ta Kudu da Burundi da su sake dubi cikin matsayar da suka dauka na ficewa daga Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yakin.
Majiyar majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa majalisar zata aike da sabon jakada zuwa kasar Burundi a kokarinta na dawo da zaman lafiya a kasar.
Brundi ba ta amince da kwamitin bincike na majalisar dinkin duniya ba.
Gwamnatin kasar Burundi ta yi watsi da aniyar Majalisar Dinkin Duniya na kafa wani kwamitin bincike don gano wadanda suke da hannu cikin zargin kisan gilla da azabtarwar da aka ce an yi a kasar tana mai cewa rahoton da majalisar ta samu na bangare guda ne kawai.
A yau asabar ne duban dubatan masu goyon bayan gwamnatin kasar Burundi suka gudanar da zanga zangar yin All..wadai da rahoton da komitin gano gaskiya na majalisar dinkin duniya ya fitar kan take hakkin bil'adama a kasar.
Tawagar bincike ta Majalisar Dinkin Duniya dake kasar Burundi ta nuna damuwarta kan yiyuwar aiwatar da kisan kiyashi a kasar.
Gwamnatin Burundi ta Sanar Da Komawar 'yan gudun hijirar da su ka nemi mafaka a Tanzania.
Kafafen watsa Labaran Burundi sun sanar da zanga-zangar a gaban ofishin Jakadancin Faransa dake birnin Bujunbura
Majalisar dinkin duniya zata aike da sojojin tabbatar da zaman lafiya zuwa kasar Burundi