Pars Today
Mutane Sun Jikkata Sanadiyyar Tashin Bom A Burundi
Kungiyar Tarayyar Afirka Za ta Aike Da Tawaga Zuwa Kasar Burundi
Gwamnatin kasar Tanzania ta bayyana cewa mutanen kasar
An Kashe Mutane Biyu Masu Kusanci Da Jam'iyyar da ta ke mulki A kasar Burundi A jiya da dare.
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da korar manyan jami'an sojin kasar Burundi guda uku daga cikin rundunar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya da take Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya saboda zargin cin zarafin Bil - Adama.
Gwamnatin kasar Faransa ta bukaci kasashen duniya su tura yansanda zuwa kasar Burundi don tabbatar da zaman lafiya a kasar. Sahafin yanar gizo na labarai "Africa Time " ya nakalto majiyar gwamnatin kasar Faransa tana bayyana haka a yau jumma'a.
Sanadiyar tashin gurnaiti a wata Anguwa mai yawan jama'a a Bujunbura babbar birnin kasar Burundi, Akalla mutane 26 ne suka jikkata.
Tashe-tashen hankulan da suke ci gaba da habaka a kasar Burundi tun bayan tazarcen shugaban kasar a kan karagar mulki, a cikin daren jiya Asabar wayewar garin yau Lahadi harin bom ya lashe rayukan mutane akalla hudu.
ministan harkokin wajen kasar Rwanda Louis Mushikiwabo ya ce; zargin na Majalisar Dinkin Duniya ba shi da wani tushe kuma karya ce tsagwaronta.
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa; Amincewar gwmanatin kasar Burundi shi ne sharadin aikewa da dakarun tabbatar da zaman lafiya zuwa kasar.