-
Mayakan Kungiyar Daesh Kimanin 300 Ne Suke Boye A Kasar Turkiya
Dec 28, 2017 06:53Kasar Britania ta bayyana damuwarta da dawowan yan ta'adda mambobi a kungiyar Daesh wadanda a halin yanzu suke boye a kasar Turkiya.
-
Syria: Amurka Tana Kafa Sabuwar Rundunar Mayaka
Dec 16, 2017 19:11Cibiyar kasar Rasha mai kula sulhu na kasar Syria ta sanar da cewa Amurkan tana kafa sabuwar rundunar soja a sansanin 'yan gudun hijira na Hasaka da ke arewa maso gabacin kasar.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Kirkiro Daesh (ISIS) Ne Don Kare H.K.Isra'ila
Dec 15, 2017 15:39Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiya sun kirkiro kungiyar Da'esh (ISIS) ne da nufin tabbatar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila, to sai dai sun gagara cimma wannan bakar aniya ta su.
-
Sanar Da Nasara Ta Gaba Daya Kan Da'esh A Kasar Iraki, Alama Ce Ta Shan Kashin Siyasar Amurka
Dec 11, 2017 05:42A ci gaba da nasarorin da ake samu a kan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a yankin Gabas ta tsakiya, firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya sanar da kawo karshen kungiyar a kasar Irakin da kuma samun nasara ta gaba a kanta.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Sanar Da Kawo Karshen Yaki Da Kungiyar Daesh A Kasar
Dec 09, 2017 17:00Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya sanar da kawo karshen yakin da gwamnatin kasar take yi da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kasar bayan nasarar da dakarun kasar suka samu na kwato dukkanin yankunan da 'yan ta'addan suke rike da su a baya.
-
An Jinjinawa Kasar Iran Kan Nasarar Da Aka Samu Kan Kungiyar Daesh
Dec 09, 2017 11:45Wani sharerren dan jirida a kasar Sudan ya yaba da rawar da kasar Iran ta taka wajen kawo karshen kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar Iraqi.
-
Masar Ta Bayyana Damuwarta Kan Dawowar 'Yan Kungiyar Da'ish Zuwa Yankin Arewacin Afrika
Dec 04, 2017 06:56Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana tsananin damuwarsa kasarsa kan yiyuwar dawowar 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish zuwa yankin arewacin Afrika bayan kashin da suka sha a kasashen Siriya da Iraki.
-
Iran: Amurka Tana Cikin Dimuwar Shan Kashin Da Kungiyar Daesh Ta Yi Ne A G/Tsakiya
Nov 30, 2017 15:49Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar cewa Amurka ko dai da gangan take rufe ido kan hakikanin fada da ta'addanci da Iran take yi ko kuma dai tana cikin dimuwa ne dangane da irin kashin da kungiyar Daesh ta sha a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Abinda aka sani Game Da Mummunan Harin Masar
Nov 25, 2017 06:02A halin da ake ciki an shiga zaman makoki na kwanaki uku a Masar bayan mummunan harin da ya yi ajalin mutum 235 da raunana wasu sama da 100 a masallacin Juma'a na al-Rawda dake lardin Bir al-Abedda a yankin arewacin Sinai.
-
Iran A Shirye Take Ta Yi Fada da Duk Wani Kokari Na Sake Kirkiro Wata Kungiyar Ta'addanci
Nov 24, 2017 05:16Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana jinjinawa nasarar da aka samu a kan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) a kasashen Iraki da Siriya yana mai cewa dakarun kasar Iran a shirye suke su yi fada da duk wani kokari na makiya na kirkiro wata kungiya ta ta'addanci irin Da'esh din.