Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

dan gudun hijira

  • An Ceci Bakin Haure Kimani 300 Daga Halaka A Tekun Medeteranian

    An Ceci Bakin Haure Kimani 300 Daga Halaka A Tekun Medeteranian

    Dec 22, 2018 06:59

    Wata kungiyar bada agaji mai zaman kanta ta kasar Espania ta bada sanarwan cewa ta ceto bakin haure kimani 300 daga halaka a tekin Medeterenian.

  • Moroko: Fiye Da

    Moroko: Fiye Da "Yan Ci-Rani 300 Suka Tsira Daga Halaka

    Oct 28, 2018 09:16

    Sojan ruwan Moroko ne su ka sanar da ceto mutane 308 da mafi yawancinsu sun fito ne daga Afirka

  • Moroko:

    Moroko: "Yan Ci-Rani 38 Sun Tsira Daga Halaka

    Oct 16, 2018 12:15

    Sojan ruwan kasar Moroko sun sanar da ceto da mutane 39 da suke cikin wani karamin kwale-kwale da ya kusa nutsewa a gabar ruwan garin Tanger a arewacin kasar.

  • Dakarun Tsaron Kasar Spain Sun Tseratar Da Bakin Haure Daga Halaka A Tekun Mediterranea

    Dakarun Tsaron Kasar Spain Sun Tseratar Da Bakin Haure Daga Halaka A Tekun Mediterranea

    Oct 14, 2018 18:53

    Dakarun tsaron gabar tekun kasar Spain sun yi nasarar tseratar da rayukan bakin haure fiye da 240 daga halaka a tekun Mediterranea a kokarin da suke yi na kutsawa cikin kasashen yammacin Turai ta hanyar teku.

  • 'Yan Kasar Ivory Coast Sama Da 150 Ne Aka Mayar Da Su Gida Daga Libiya

    'Yan Kasar Ivory Coast Sama Da 150 Ne Aka Mayar Da Su Gida Daga Libiya

    Aug 12, 2018 18:58

    Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasa da kasa ta mayar da bakin haure 'yan kasar Ivory Coast sama da 150 daga kasar Libiya

  • Bakin Haure Kimani 220 Ne Suka Halaka A Gabar Tekun A Kasar Libya

    Bakin Haure Kimani 220 Ne Suka Halaka A Gabar Tekun A Kasar Libya

    Jun 22, 2018 12:01

    Hukumar kula da yan gudun hijira ta Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan halakar bakin haure kimani 220 a gabar tekun a kasar Libya a cikin yan kwanakin da suka gabata.

  • Jami'an Tsaron Libya Sun Tare Kwalekwalen Yan Gudun Hijira Biyu A Gabar Tekun Kasar

    Jami'an Tsaron Libya Sun Tare Kwalekwalen Yan Gudun Hijira Biyu A Gabar Tekun Kasar

    Jun 10, 2018 19:20

    Majiyar Jami'an tsaro na ruwa a kasar Libya ta bada sanarwan kama kwalekwale guda biyu dauke da bakin haure kimani 150 a gaban tekun kasar.

  • An Ceto Bakin Haure Sama Da 470 A Gabar Ruwan Maroco

    An Ceto Bakin Haure Sama Da 470 A Gabar Ruwan Maroco

    Jun 10, 2018 06:57

    Sojojin Maroco sun sanar da ceto bakin haure dake son zuwa kasashen sama da 470 a gabar ruwan kasar

  • An Ceto Bakin Haure 67 A Gabar Ruwan Tunusiya

    An Ceto Bakin Haure 67 A Gabar Ruwan Tunusiya

    Jun 04, 2018 06:27

    Ma'aikatar tsaron kasar Tunusiya ta sanar da cewa jami'an tsaron ruwan kasar sun ceto bakin haure 76 a gabar ruwan kudancin kasar.

  • Bakin Hauri Daga Kasar Ghana Kimani Dubu 62 Ne Suka Makale A Kasar Libya

    Bakin Hauri Daga Kasar Ghana Kimani Dubu 62 Ne Suka Makale A Kasar Libya

    May 20, 2018 18:59

    Shugaban hukumar yan gudunn hijira ta majaliasar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa bakin haure daga kasar Ghana fiye da dubu 62 ne suke gararamba a kasar Libya, ba tare da sun wuce zuwa turai ba, ba kuma za su iya komawa gida ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS