Pars Today
Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta MDD ta sanar da mutuwar bakin haure sama da 600 a tekun Bahrum.
jami'an agajin ruwa na kasar Aspaniya sun sanar da mutuwar bakin haure biyar a gabar tekun ruwan kasar.
Kamfanin dillancin labarun Xinhua ya ambato kakakin sojojin ruwan Libya, Ayuba Kasim yana sanar da ceto 'yan ci-ranin 119 a yau Laraba
Hukumar kula da yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bada sanarwan cewa zata maida dubban bakin haure yan kasar Gambia zuwa gida.
Jami'an Tsaron Ruwan Libiya sun sanar da ceto daruruwan bakin haure a kusa da gabar ruwan kasar.
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijira sun karu a duniya, inda daga shekara ta 2000 zuwa yanzu aka samu karuwar 'yan gudun hijirar har zuwa kashi 48 cikin dari.
Kungiyar 'yan gudun hijira ta duniya ce ta sanar da bacewar 'yan gudun hijirar ta bakin kakakinta Joel Millman.
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa a ranar assabar kimanin bakin haure 33 ne suka nutse bayan da jirgin ruwan da suke ciki, ya kife a gabar tekun Libya.
Dakarun tsaron gabar tekun Libiya sun sanar da cewar sun samu nasarar tseratar da rayukan bakin haure 85 daga halaka a kusa da gabar tekun kasar.
An Kame Irakawa 199 dake zaune a kasar Amurka ba kan ka'ida ba