-
Shugaban Majalisar Turai: Trump Hatsari Ne Ga Amurka Da Ma Duniya Baki Daya
Aug 04, 2017 10:38Shugaban majalisar dokokin Tarayyar Turai, Martin Schulz ya bayyana shugaban kasar Amurka Donald Trump a matsayin babban hatsari kana kuma barazana ga Amurka da ma duniya baki daya.
-
Bernie Sanders: Kawo Tarnaki Ga Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Da Hatsari
Jul 28, 2017 18:57Dan majalisar dattijan Amurka Bernie Sanders ya kirayi shugaban kasar Donald Trump ya sake yin nazari kan hankoron da yake ta yi domin kawo tarnaki ga yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran an nukilya.
-
The Guardian: Trump Ya Kama Hanyar Rusa Kasar Amurka
Jul 21, 2017 06:31Jaridar Guardian ta kasar Birtaniya ta watsa wani sharhi a shafinta na yanar gizo da ke cewa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kama hanyar rusa kasar.
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Kin Jinin Trump A Birnin Paris
Jul 14, 2017 06:54A yayin da Shugaba Donal Trump na Amurka ke kai ziyara a kasar Faransa, Amurkawa mazauna birnin Paris sun gudanar da zanga-zangar kin jinin siyasar Shugaban na Amurka
-
Zanga-Zangar Adawa Da Trump A Gaban Fadar White House Washington
Jul 12, 2017 18:02Daruruwan Amurkawa ne suka gudanar da gangami a gaban fadar white house da ke Washington, domin nuna rashin amincewarsu da salon siyasar Donald Trump.
-
Rasha Ta Zargi Amurka Da Kokarin Tayar Da Rikici Akan Iyakokinta
Jul 02, 2017 19:15Wani mai nazarin siyasa dan Rasha Alexander Kuznetsov soki girke sojojin kungiyar Nato a gabacin kasashen turai.
-
Adam Schiff: Donald Trump Da Cewa Bai Dace Da Shugabancin Kasar ba.
Jun 30, 2017 06:38Adam Schiff wanda dan majalisa ne da ya fito daga Jahar California ya soki yadda Trump ya ke tafiyar da ayyukansa, sannan ya kara da cewa ko kadan bai dace da shugabancin kasar Amurka ba.
-
Sudan Ta Nuna Damuwa Kan Yiyuwar Yin Watsi Da Shirin Dage Mata Takunkumi
Jun 27, 2017 19:04Mahukuntan Sudan sun bayyana fatar ganin kotun kolin kasar Amurka bata yi watsi da shirin gwamnatin kasar ba na dage takunkumin da aka kakaba kan kasar Sudan.
-
Maida Martanin Kasar Rasha Kan Sabbin Takunkuman Tattalin Arzikin Da Amurka Ta Dorawa Rashan
Jun 17, 2017 07:28Gwamnatin kasar Rasha ta maida martani kan sabbin takunkuman tattalin arziki wanda majalisar dattawan Amurka ta amince da su a ranar laraban da ta gabata.
-
Majami’a Na Bayar Da Abincin Buda Baki A Australia
Jun 11, 2017 21:37Majami’ar birnin Perth na kasar Australia na bayar da buda baki a cikin watan Ramadan mai alfarma.