-
Adadin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Mogadishu Ya Haura Zuwa 20
Dec 24, 2018 09:29Rundunar 'yan santan kasar Somalia ta sanar da cewa adadin mutanen ad suka rasa rayukansu sakamakon harin birnin Mogadishu ya haura zuwa 20.
-
Wani Bom Ya Fashe A Yammacin Kasar Habasha A Yau Laraba
Dec 19, 2018 18:59Mutane goma ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan da motarsu ta taka nakiya a kan tati a wani yankin da aka dade ana fama da tashe-tashen hankula a kasar Habasha.
-
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu A Wani Bam A Burkina Faso
Dec 02, 2018 04:40Akalla mutane biyar ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a gabashin kasar Burkina Faso.
-
An Kai Harin Ta'addanci A Babban Birnin Kasar Somaliya
Nov 27, 2018 06:51"Yan sandan kasar ta Somaliya ne su ka sanar da mutuwar mutane da dama sanadiyyar harin ta'addancin da aka kai a babban birnin kasar Magadishu
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutum 8 A Tsakiyar Kasar Mali.
Sep 27, 2018 19:18Ma'aikatar tsaron Mali ta sanar da hallakar sojoji 7 da wani farar hula guda sanadiyar tashin Bam a tsakiyar kasar
-
Masar: Wani Bom Ya Tashi A Kusa Da Ofishin Jakadancin Amurka
Sep 04, 2018 18:14Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato cewa bom din ya fashe ne akan titin Simon Bolivar da ke birnin al-kahira, inda nan ne ofishin jakadancin Amurka yake.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutane 6 A Birnin Magadushu.
Sep 03, 2018 11:18Wani Dan kunar bakin wake ya tayar da Bam din dake jikinsa a kusa da wata ma'aikatar Gwamnatin dake Magadushu babban birnin kasar Somaliya lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 6 da kuma jikkata wasu 12 na daban.
-
Bom Ya Tashi A Babban Birnin Kasar Somaliya Magadishu
Sep 02, 2018 11:04A kalla mutane 3 ne su ka mutu sanadiyyar tashin bom din a birnin Magadishu
-
Tashin Nakiya Ya Hallaka Mutum 6 A Gabashin Burkina Faso
Aug 12, 2018 18:59Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin nakiya a gabashin kasar Burkina Faso.
-
Wata Mota Da Aka Makare Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Birnin Alkahira Na Kasar Masar
Aug 06, 2018 12:00Mahukuntan Masar sun sanar da tarwatsewar wata mota da aka makare da bama-bamai a birnin Alkahira na kasar a yau Litinin.