-
Somalia: Mutane Uku Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Fashewar Bam A Magadishu
Aug 05, 2018 18:58Majiyoyin labarai daga birnin Magadishu na kasar Somalia sun bayyana cewa mutane uku ne suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin bom a kudancin birnin a yau Lahadi.
-
Wasu 'Yan Ta'adda Sun Yi Yunkurin Kai Hari Fadar Shugaban Kasar Somaliya
Jul 14, 2018 18:56Wasu motoci biyu sun tarwatse a kusa da fadar shugaban kasar Somaliya a kokarin da wasu gungun 'yan ta'adda suka yi na kai hari kan fadar shugaban kasar a yau Asabar.
-
An Ji Karar Fashewar Abubuwa A Birnin Alkahira Na Masar
Jul 13, 2018 06:31Labaran da suke fitowa daga birnin Alkahira na kasar Masar sun bayyana cewa an ji fashewar abubuwa a kusa da tashar sauka da tashin jiragen sama na birnin kuma an ga harshen wuta na nagawa daga yankin.
-
Mexico: Sakamakon Tarwatsewar Wasu Abubuwa Mutane 24 Sun Rasa Rayukansu
Jul 06, 2018 06:32Wasu jerin fashe -fashe a wani wajen sayar da kayayyakin wasan wuta a kasar Mexico sun lashe rayukan mutane akalla 24 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Tsallaka Jiriya Da Baya
Jun 23, 2018 19:02Wani abu ya fashe a yayin da shugaban kasar Zimbabwe yake gudanar da jawabi.
-
Mutane Da Dama Sun Mutu Bayann Fashewar Wani Abu A Taron Goyon Bayan Firayi Ministan Ethiopia
Jun 23, 2018 11:16Rahotanni daga kasar Ethiopia (Habasha) sun bayyana cewar mutane da dama sun mutu wasu kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani abu a wajen taron gangamin goyon bayan sabon firayi ministan kasar Abiy Ahmad da dubun dubatan magoya bayansa suka halarta.
-
Kamaru: An kashe Mutane 3 A Harin Ta'addanci
Jun 17, 2018 12:08Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar sin ya ambato majiyar tsaron kasar Kamaru na cewa mutane 3 sun mutu ne sanadiyyar harin kunar bakin wake da aka kai a yankin Limani da ke arewacin kasar ta kamaru
-
Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutum 3 A Arewacin Kamaru
Jun 16, 2018 19:03'Yan Boko Haram sun kai harin kunar bakin wake a kusa da wata makarantar gwamnati a yankin Limani na arewacin kasar Kamaru.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutum 5 A Libiya
May 31, 2018 06:45Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da mutuwar mutum biyar sanadiyar tarwatswar wato mota da aka shaketa da bama-bamai kusa da garin Derna dake gabashin Tripoli babban birnin kasar
-
Somaliya: Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutane 4
May 13, 2018 12:00Bom din ya tashi ne a wani yanki a kusa da dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afirka da ke kudancin kasar.