-
Libya: Bom ya tashi a kusa da garin Ra'a Lanuf
May 09, 2018 06:52Jaridar Yaum Sabi'i ta ambato majiyar tsaron kasar Libya na cewa; harin da aka kai na kunar bakin wake ne, ya kuma ci rayukan mutane da dama da jikkata wasu.
-
Najeriya: Fiye Da Mutane 20 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Bam A Jahar Adamwa
May 01, 2018 18:51Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato majiyar 'yan sanda a Jahar ta Adamwa suna cewa an kai harin ne dazu a kusa da wani masallaci a garin Mubi.
-
Fashewar Boma-Bomai A Arewacin Kasar Mali
Apr 23, 2018 07:16Majiyar Majalisar dinkin duniya a kasar Mali ta bada labarin fashewar wasu abubuwa a arewacin kasar
-
An Tayar Da Bama-Bamai A Arewacin Kasar Mali.
Apr 22, 2018 18:54Wata majiya ta kusa da MDD ta tabbatar da fashewar bama-bamai arewacin kasar Mali.
-
Mutane 2 Sun Mutu, Wasu 4 Sun Sami Raunuka A Harin Alexandria Na Masar
Mar 24, 2018 16:58Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wasu mutane biyu ciki kuwa har da wani dan sanda sun rasa rayukansu, kana wasu hudu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani bam da aka dana a karkashin wata mota a garin Alexandria, gari na biyu mafi girma a kasar Masar din a yau Asabar.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Sojojin Somaliya 4
Mar 11, 2018 10:52Akalla sojojin somaliya 4 suka rasa rayukansu sanadiyar tashin Bam a Magadushu babban birnin kasar
-
An Kai Hari Ouagadougou Babban Birnin Burkina Faso
Mar 02, 2018 18:56Wasu ‘yan bindiga sun buda wuta a kusa da ofishin jadakancin kasar Faranda da ke Ouagadougou babban birnin kasar Burkina Faso, kafin daga bisani su wuce zuwa shalkwatar tsaron kasar.
-
Palasdinu: Nakiya Ta Tashi Da Motar Sojojin Sahayoniya A Garin Jericho
Feb 14, 2018 19:04Majiyar Palasdinawa ta ce nakiyar da aka dasa a gefen hanya ta tashi da motar sojan haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin Magnadhas.
-
Akalla Mutane 9 Ne Suka Rasa rayukansu Ko Suka Ji Rauni Sanadiayyar Tashin Bom A Birnin Arish Na Kasar Masar
Feb 04, 2018 19:27Wata majiyar labarai daga kasar Masar ta bayyana cewa mutane ukku ne suka rasa rayukansu a yayinda wasu 6 suka ji raunin a lokacinda aka tada bom kan hanyar tawagar jami'an tsaro a kudancin birnin Arish na yankin Sinaa a yau Lahadi.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Da Harin Bom Na Bengazi Ya Karu
Jan 24, 2018 06:23Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin boma-bomai wadanda aka tada a cikin wasu motoci biyu a birnin Bengazi na kasar Libya a jiya Talata ya kai 33.