-
Pira ministan Iraki: Za A Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Lokacin Da Aka Tsayar
Jan 16, 2018 18:46Haydar Abadi ya ce a ranar 12 ga watan Mayu na wannan shekarar ta 2018 ne za a gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
-
Fira Ministan Habasha Ya Yi Alkawarin Sakin Fursunonin Siyasar Kasar Daga Gidajen Kurkuku
Jan 05, 2018 03:35Fira ministan Habasha ya dauki alkawarin cewa: Gwamnatinsa zata saki fursunonin siyasa da ake tsare da su a gidajen kurkuku da nufin karfafa hadin kan kasa.
-
Gwamnatin Kasar Habasha (Ethiopia) Za Ta Sako Fursunoni Na Siyasa na Kasar
Jan 04, 2018 05:48Gwamnatin kasar Habasha (Ethiopia) ta sanar da cewa za ta yi watsi da dukkanin tuhumar da ake yi wa fursunoni na siyasa na kasar da kuma sako su bugu da kari kan rufe gidan yarin ihunka banza na kasar a shirin da take da shi na share fagen fadada fagen siyasa da demokradiyya a kasar.
-
Shugaban Mali Ya Nada Tsohon Ministan Tsaro A Matsayin Sabon Firayi Ministan Kasar
Dec 31, 2017 05:54Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keïta ya nada tsohon ministan tsaron kasa Soumeylou Boubeye Maiga a matsayin sabon firayi ministan da kuma ba shi damar kafa sabuwar gwamnatin bayan gwamnatin kasar ta yi murabus a ranar Juma'ar da ta gabata.
-
Micheal Aun: Sa'ad al-Harir Zai Ci Gaba Da Zama Akan Mukamin Pira Minista
Nov 29, 2017 12:14A yau laraba ne shugaban kasar ta Lebanon Micheal Aun wanda yake ziyarar aiki a kasar Italiya ya bayyana cewa; Nan gaba kadan dambaruwar siyasar kasar ta Lebanon za ta zo karshe.
-
Fira Ministan Kasar Moroko Ya Yi Barazanar Yin Murabus Daga Kan Mukaminsa
Oct 12, 2017 11:53Fira ministan kasar Moroko ya yi barazanar yin murabus daga kan mukaminsa sakamakon bullar sabani da rikici a cikin jam'iyyarsu mai mulki a kasar.
-
An Saki Tsohon Pira Ministan Kasar Libya Da Aka Yi Garkuwa Da Shi.
Aug 24, 2017 09:20Bayan kwanaki 10 da masu dauke da makamai su ka yi garkuwa da Ali Zaydan tsohon pira ministan kasar Libya, sun sake shi.
-
Har Yanzu Babu Labarin Tsohon Priministan Libya Wanda Ya Bata Tun Makon Jiya
Aug 22, 2017 06:34Labaran da suke fitowa daga kasar Libya sun bayyana cewa, har yanzun babu labarin Ali Zeedan tsohon Priministan kasar mako guda bayan bacewarsa.
-
Pira Ministan Congo Brazzaville Ya yi Murabus Daga Kan Mukaminsa.
Aug 18, 2017 06:41A jiya alhamis ne Pira ministan kasar ta Jamhuriyar Congo Brazzaville, Clement Mouamba ya yi murabus din tare da ministocinsa.
-
An Nada Firayi Ministan Rikon Kwarya A Kasar Pakistan
Jul 29, 2017 17:02Jam'iyyar Pakistan Muslim League-Nawaz (PML-N) mai mulki a kasar Pakistan ta zabi ministan man fetur da albarkatun kasa na kasar Shahid Khaqan Abbasi a matsayin firayi ministan rikon kwarya na kasar wanda zai maye gurbin hambararren firayi ministan kasar Nawaz Sharif.