-
Ghana Na Bikin Cika Shekaru 62 Da Samun 'Yancin Kai
Mar 06, 2019 17:58A Yau ne kasar Ghana take bikin cika shrekaru 62 da samun ‘yancin kai daga mulkin mallakar Birtaniya
-
Ghana : Babbar Jam'iyyar Adawa Ta Tsaida Akufo Ado A Zaben 2020
Feb 28, 2019 06:13Jam’iyyar adawa mafi girma a kasar Ghana ta tsaida tsohon shugaban kasar John Nana Okufo Ado a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben shekara ta 2020.
-
Ghana Ta Dakatar Da Aikin Kamfanin China Na Hakar Ma'adanai
Jan 25, 2019 04:54Hukumomi a kasar Ghana, sun dakatar da aikin kamfanin hakar ma'adanai na Shaanxi, mallakin kasar China a kasar.
-
Shugaban kasar Ghana ya kori alkalai uku daga aiki
Dec 17, 2018 10:53Shugaba Nana Akufo-Addo na kasar Ghana, ya kori wasu manyan alkalai uku na kotunan kasar daga bakin aiki, sakamakon sakamakon aikata laifuka masu nasaba da cin hanci da karbar rashawa.
-
Ghana : Za'a Fara Amfani Da Jirage Marasa Matuka A Fannin Kiwan Lafiya
Dec 12, 2018 05:47Majalisar dokokin Ghana ta amince da wani kudirin dokar da zai bada damar yin amfani da jirage marasa matuka a sha'anin kiwan lafiyar al'umma.
-
An Ci Tarar kamfanonin Sadarwa Na Wayar Salula A Ghana
Nov 23, 2018 04:47Hukumar kuda harkokin sadarwa ta kasar Ghana ta ci tarar wasu kamfanonin sadarwa na wayar salula, Dala Miliyan bakwai saboda kasawa wajen biyan bukatun al'umma.
-
An Kori Ministan Makamashi A Ghana
Aug 07, 2018 10:31Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya sallami ministan makamashin kasar Boakye Agyarko daga mukaminsa ba tare da bata lokaci ba.
-
Shugaban Kasar Ghana Ya Haramta Wa Manyan Jami'an Kasar Tafiya Waje
Jun 26, 2018 11:12Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya haramta wa dukkanin ministoci, mataimakan ministoci, shugabannin kanana hukomomi da na jihohi bugu da kari kan shugabannin cibiyoyin gwamnati, in ban da ministan harkokin wajen kasar, yin balaguro zuwa kasashen waje.
-
Shugaban Ghana Ya Kare Shirin Gwamnatinsa Na Barin Amurka Ta Jibge Sojojinta A Kasar
Apr 07, 2018 11:19Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya kare matsayar gwamnatinsa na amincewa da shirin gwamnatin Amurka na jibge sojojinta a kasar Ghanan, yana mai cewa hakan zai kara karfafa shirin tsaro da zaman lafiya a yankin Yammacin Afirka.
-
Dubban 'Yan Kasar Ghana Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Jibge Sojojin Amurka A Kasar
Mar 28, 2018 16:11Dubun dubatan al'ummar kasar Ghana ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Accra, babban birnin kasar, don nuna rashin amincewarsu da yarjejeniyar fadada alaka ta soji tsakanin kasar Ghanan da kasar Amurka lamarin da zai ba wa Amurkan damar jibge sojojinta a kasar Ghanan.