-
Iran Ta Bukaci Karfafa Hulda Tsakanin Bankokin Ta Da Na Kasar Ghana
Jul 26, 2016 13:18Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da manya manyan jami'an gwamnati a kasar Ghana
-
An Daga Zaben Kasar Ghana Zuwa Ranar 7 Ga Watan Disamban Wannan Shekara
Jul 22, 2016 12:34Hukumar zaben kasar Ghana ta sanar da cewa an daga ranar gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokokin kasar daga ranar 7 ga watan Nuwamba zuwa ranar 7 ga watan Disamba na karshen wannan shekara.
-
Mutane 9 Sun Mutu Sakamkon Wani Turmutsitsi A Ghana
Jul 07, 2016 22:54Wasu yan akasar Ghana 9 sun rada raukansu
-
Gwamnatin Kasar Ghana Ta Sanar Da Daukan Tsauraran Matakan Tsaro A Kasar
Apr 16, 2016 12:37Gwamnatin kasar Ghana ta sanar da daukar tsauraran matakan tsaro a kasar don kare kasar daga duk wani kokari na kai hare-haren ta'addanci tana mai kiran al'ummar kasar da su yi taka tsantsan ainun.
-
Za A Gudanar Da Sauye-Sauye A Cikin Dokokin Zabe A Ghana
Apr 08, 2016 23:52Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Ghana ta sanar da cewa za a gudanar da wasu sauye-sauye a cikin dokokin zaben kasar.
-
An gudanar da zanga-zanga a kasar Ghana
Apr 07, 2016 04:13Wasu kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zangar kalu balantar hukumar zabe a kasar Ghana
-
Gwamanatin Kasar Ghana Ta Sanar Da Daukan Tsauraran Matakan Tsaro A Kasar
Mar 24, 2016 05:14Gwamnatin kasar Ghana ta gabatar da wani kuduri ga majalisar dokokin kasar don amincewa da shi da nufin kara sanya ido a duk fadin kasar biyo bayan hare-haren ta'addanci na baya-bayan nan da aka kai wasu kasashen da suke yammacin Afirka.
-
Tsoffin Shugabannin Ghana Sun Bukaci A Gudanar Da Zabe Cikin Kwanciyar Hankali
Feb 23, 2016 08:18Tsoffin shugabannin kasar Ghana sun bukaci da a gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar kasar za a gudanar a kasar cikin kwanciyar hankali sannan kuma bisa inganci ba tare da magudi ba.
-
Gwamnatin Ghana Ta Hana Shigar Wasu Kayan Najeria A Cikin Kasar.
Feb 21, 2016 03:08Mahukuntan kasar Ghana Sun sanar da Hana shiga da wasu kayayyakin Najeria cikin kasar.