Mutane 9 Sun Mutu Sakamkon Wani Turmutsitsi A Ghana
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i7783-mutane_9_sun_mutu_sakamkon_wani_turmutsitsi_a_ghana
Wasu yan akasar Ghana 9 sun rada raukansu
(last modified 2018-08-22T11:28:33+00:00 )
Jul 08, 2016 03:24 UTC
  • Mutane 9 Sun Mutu Sakamkon Wani Turmutsitsi A Ghana

Wasu yan akasar Ghana 9 sun rada raukansu

Wata majiyar labarai a kasar Ghana ta bayyana cewa musulman kasar 9 ne aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar chinkoson ko turmutsitsi a wani taron addinini a kasar. Kamfanin dillancin labaran kasar Faransa AFP ta bayyana cewa a ranar Edin Fitir da ta gabata ce hakan ya auku, kuma har yanzun ba'a tabbatar da sanadiyyar mutuwar mutanen ba. Banda mutane Tara dai  wasu 6 kuma sub rauni.

Kasar Ghana dai tana da musulmi wadanda yawansu ya kai miliyon 9. daga cikin mutanen kasar million 27.