-
Sayyid Nasarallah: Kawancen Gwagwarmaya Yana Kara Karfi
Feb 17, 2019 07:10Babban magatakardar kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a lokacin da yake gabatar da jawabi na ranar tunawa da jagororin gwagwarmaya da su ka yi shahada
-
Kungiyar Hamas Ta Yaba Wa Iran Saboda Taimakon Da Take Yi Wa Palasdinawa
Dec 31, 2018 19:08Wani kusa a kungiyar ta Hamas, Mushir al-Misry ya ce; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana taimakawa alummar Palasdinu da kuma gwgawarmayarta kai tsaye
-
Palasdinawa Sun Harba Makami Mai Linzami Akan Yankunan Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Oct 17, 2018 06:24Rahotannin da suke fitowa daga yankin palasdinu dake karkashin mamaya, sun ce an harba makamai masu linzamin ne akan yankin "Bi'irus- Sab'a".
-
Zarif Ya Taya Al'ummar Lebanon Murnar Samun Nasara A Kan Isra'ila
Aug 14, 2018 19:27Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya taya al'ummar Lebanon murnar cikar shekaru 12 da nasarar da suka samu a kan Isra'ila a yakin kwanki 33 da ta kaddamar a kan kasar.
-
Kungiyar Hamas Ta Halba Rokoki 220 Zuwa Yankunan Yahudawa
Aug 09, 2018 11:55Dakarun Gwagwarmayar Palastiwa sun mayar da martani kan hare-haren da jiragen yakin Sahayuna suka yankin zirin gaza, daga daren jiya laraba zuwa wayewar yau alhamis, sun halba rokoki akalla 220 zuwa yankunan yahudawa 'yan kama wuri zauna dake kudancin Palastinu.
-
Kungiyar Palasdinawa Ta Hamas Ta Yi Gargadin Maida Martani Kan Hare-Haren Sojin H.K.Isra'ila
Jun 27, 2018 12:28Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas da ke Palasdinu ta fitar da sanarwar cewa: Kungiyar zata dauki matakan maida martani kan hare-haren wuce gona da irin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke kaddamarwa kan al'ummar Palasdinu.
-
Al-Zahhar Ya kira Yi Gwamnatin Kwarya-kwaryar Palasdinu Da Ta Soke Yarjejeniyar Oslo
Dec 30, 2017 10:28jami'in na kungiyar Hamas, ya shaidawa tashar telbijin din Turkiya ta 9 cewa; Yarjejeniyar Oslo ta 1993 a tsakanin gwamnatin kwarya-kwaryar alasdinu da kuma haramtacciyar Kasar Isra'ila, ba abinda ta jawo wa palasdinawa sai musifa.
-
Hamas: Ba Za Mu Yarda Da Ajiye Makamai Ba
Nov 27, 2017 11:55Jami'in Kungiyar gwgawarmaya ta Hamas, Mahmud Zahar ya bayyana cewa; Babu wani mutum daya a cikin 'yan kungiyar ta Hamas da ya aminta da batun kwance damarar yaki.
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Baya Da Karfafa Kungiyoyin Gwagwarmaya
Sep 03, 2017 10:51Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kungiyoyin gwagwarmaya duk kuwa da kokarin da kasashen yammaci suke yi wajen ganin Iran ta daina goyon bayansu musamman kungiyar Hizbullah.
-
Dubban Mutanen Algeria Masu Amfani Da Yanar Gizo Sun Maida Martani Ga Furucin Jakadan Saudia
Jul 17, 2017 07:23Dubban masu rajin kare hakkin bil'adama yan kasar Algeria sun maida martani kan furucin jakadan kasar Saudia a birnin Algies kan kungiyar Hamas ta al-ummar Palasdinu.