-
Shugaba Rohani Ya Gana Da Ayatollahi Sistani
Mar 13, 2019 16:47Shugaban jamhoriyar musulinci na Iran ya gana babban marja'in mabiyar mazhabar shi'a a kasar Iraki Ayatollahi sayyid Ali Sistani
-
Ruhani: Manufar Taron Sochi Ita Ce Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Yankin Gabas Ta Tsakiya.
Feb 14, 2019 19:13Shugaban kasar Iran Hujjatul Islam Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa manufar taron Sochi na kasar Rasha ita ce yaki da yan ta'adda da kuma dawo da zaman lafiaya a kasar Siriya.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Aike Da Ta'aziyya Ga Iyalan Aya. Sayyid Hashimi Sharudi
Dec 25, 2018 07:44Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhuni ya aike da sakon ta'aziyya ga iyalan Aya. Hashimi Shahrudiya shugaban majalisar maslahar tsarin mulkinn JMI kum tsohon alkalin alkalan kasar wanda Allah yayiwa rasuwa a jiya da yamma.
-
Shugaba Hassan Rauhani Ya Kai Ziyara A Turkiyya
Dec 20, 2018 21:42Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya kai ziyarar aiki a yau a kasar Turkiya.
-
Rouhani: Amurka Ba Ta Isa Ta Hana Iran Huldar Kasuwanci Da Kasashen Duniya
Dec 04, 2018 16:59Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka ba ta isa ta hana Jamhuriyar Musulunci ta Iran hulda ta kasuwanci da kasashen duniya ba.
-
Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Yi Tsayin Daka Wajen Fuskantar Takunkumin Amurka
Nov 10, 2018 19:02Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya ce; al'ummar Iran za su ci gaba da yin tsayin daka wajen fuskantar takunkumin da Amurka ta kakaba wa kasarsu.
-
Rouhani: Kashe Khashoggi, Babbar Jarabawa Ce Ga Masu Ikirarin Kare Hakkokin Bil'adama
Oct 24, 2018 11:11Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani yayi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, sanannen dan jaridar kasar Saudiyyan nan yana mai bayyana cewar kisan gillan da aka yi masa wata babbar jarabawa ce ga masu ikirarin kare hakkokin bil'adama.
-
Shugaba Hassan Rauhani Ya Dawo Gida Daga Taron Majalisar Dinkin Duniya
Sep 27, 2018 12:52Shugaban na Jamhuriyar musulunci ta Iran ya yi kwanaki biyar a birnin Newyork inda ya halarti taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da kuma ganawa da shugabannin kasashe
-
Rouhani: Iran Ba Ta Nemi Ganawa Da Shugaban Amurka Donald Trump Ba
Sep 26, 2018 11:19Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar bai taba neman tattaunawa ko ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump ba, yana mai cewa babu wani amfani cikin irin wannan tattaunawar.
-
Rauhani: Bakar Siyasar Amurka A Kan Iran Ba Za Ta Yi Nasara Ba
Sep 26, 2018 06:49Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa; bakar siyasar Amurka a kan kasar Iran ba za ta taba yin nasara ba.