-
Wani Jirgin Fasinja Yayi Hatsari A Kasar Indunisya Dauke Da Fasinjoji
Oct 29, 2018 05:55Rahotanni daga kasar Indunisiyya sun bayyana cewar wani jirgin saman fasinja samfurin Boeing 737 dauke da mutane 188 yayi hatsari a cikin teku jim kadan bayan ya tashi da birnin Jakarta, babban birnin kasar Indunusiya.
-
Sojan Saman Nijeriya Guda Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgi A Abuja
Sep 29, 2018 05:56Rundunar sojin saman Nijeriya ta sanar da cewa daya daga cikin matuka jiragen samanta guda biyu da suka yi hatsari a wata unguwa a birnin tarayya Abuja a daidai lokacin da suke shawagi cikin shirye-shiryen bukukuwan ranar 'yancin kai da za a gudanar nan gaba.
-
Wani Jirgin Soja Ya Fadi A Rasha
Apr 12, 2018 11:14Wani jirgin soja samfarin Yak-130 ya fadi yayin dake gudanar da ayukan koyarwa a jahar Voronezh dake tsakiyar kasar.
-
Aljeriya: An Sanar Da Makoki Na Kwanaki Uku Sakamakon Mutuwar Mutane 257 A Hatsarin Jirgi
Apr 12, 2018 08:24Shugaban kasar Aljeriya Abdulaziz Butaflika ya sanar da makoki na tsawon kwanaki a fadin kasar, sakamakon mutuwar mutane 257 a wani hatsarin jirgin da ya auku jiya a kasar.
-
An Shiga Mataki Na Karshe A Binciken Sauran Gawawwakin Wadanda Suka Rasu A Hadarin Jirgi A Iran
Feb 21, 2018 17:43Mataimakin hukumar bayar da agajin gaggawa ta Hilal Ahmar a kasar Iran Shahin Fathi ya bayyana cewa, a yau Laraba an shiga mataki na karshe na kokarin tattara sauran gawwakin da suka bata a cikin dusar kankara, sakamakon hadarin jirgin fasinja da ya auku a kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Binciken Jirgin Saman Da Ya Fado A Iran
Feb 19, 2018 11:03Mahukunta a kasar Iran sun bayyana cewar an tura sama da kwararrun hawa duwatsu 100 tare da wasu jami'an ba da agaji da dama yankin da ake tsammanin jirgin saman daukar fasinjoji na kasar ya fadi a jiya don ci gaba da bincike da gano buraguzan jirgin duk kuwa da matsalar rashin kyawun yanayi da ake fuskanta.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Ta'aziyyar Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Hadarin Jirgi A Iran
Feb 19, 2018 06:29Kungiyar tarayyar turai ta fitar da bayanin ta'ziyya dangane da rasuwar mutane 66 a wani hadarin jirgi da ya faru jiya a kasar Iran.
-
Faduwar Jirgin saman Fasinja A Kasar Rasha Ta Lashe Rayukan Mutane Fiye Da 70
Feb 11, 2018 19:18Jirgin saman fasinjan kasar Rasha ya fadi jim kadan bayan tashinsa daga filin jirgin saman Domodedovo da ke birnin Moscow fadar mulkin kasar a yau Lahadi, inda dukkanin mutanen da suke cikin jirgin fiye da 70 suka rasa rayukansu.
-
Faduwar Jirgin Sama A Jamhuriyar Congo Ya Ci Rayukan Mutane Fiye Da 30
Sep 30, 2017 17:59Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ce; Jirgin ya fadi ne a yau asabar a kusa da birnin Kinshasha babban birnin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.
-
Iran Ta Jajantawa Kasar Rasha Akan Hatsarin Jirgin Sama
Dec 25, 2016 19:02Kakakin Ma'aikatar Wajen Iran ya jajantawa Kasar Rasha saboda fadowar jirgin kasar a tekun Balck Sea.