-
Yansanda A Kasar Britania Sun Gano Sunan Mutumin Da Ya Kai Hari A Birnin Manchester
May 24, 2017 06:22Yansanda a kasar Britania sun bayyana cewa sun gano sunan mutumi da ya kai harin kunan bakin wake a safiyar jiya Talata a wani wuri a birnin Manchester.
-
Biritaniya : Mutane 22 Suka Mutu A Harin Manchester
May 23, 2017 11:19Kawo yanzu, mutane 22 ne aka tabbatar da mutuwarsu, yayin da kusan 60 suka jikkata, sakamakon harin da aka kai a birnin Manchester na kasar Birtaniya.
-
Akalla Mutane 19 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wasu Abubuwa A Birnin Manchester
May 23, 2017 05:50Rahotanni daga birnin Manchester na kasar Ingila sun bayyanar cewar alal akalla mutane 19 sun rasa rayukansu kana wasu kuma kimanin 50 sun sami raunuka sakamakon fashewar wasu abubuwa a cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ake ganin wani hari ne na ta'addanci.
-
Musulmi Sun Nuna Alhininsu Ga Iyalan Wadanda Suka Rasu A Harin London
Mar 27, 2017 17:33Daruruwan mata msuulmi ne tare da wasu wadanda ba musulmi ba da suka hada da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin London, suka taru a kan babbar gadar West Minister da ke tsakiyar birnin London, domin alhinin abin da ya faru.
-
Majalisar Musulmin Birtaniya Ta Yi Allawadai Da Harin London
Mar 25, 2017 06:45Musulmin kasar Birtaniya sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin London.
-
Kungiyar Da'esh (ISIS) Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birtaniyya
Mar 23, 2017 16:33Kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) ta sanar da cewa ita ce ta kai harin ta'addancin da aka kai majalisar dokokin Birtaniya a jiya Laraba, wanda ya yi sanadin mutuwar akalla mutane biyar ciki har da wanda ya kai harin.
-
Amurka Da Biritaniya Sun Hana Shiga Jirgi Da Kwamfuta
Mar 22, 2017 05:23Amurka da Biritaniya sun haramtawa fasinjojin wasu kasashen Larabawa da Turkiyya shiga jirage masu zuwa kasashen da wasu kayayyakin lataroni.
-
An Zanga-Zangar Adawa Da Masu Kin Jinin Musulmi A Birtaniya
Mar 21, 2017 18:54Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da kiyayyar da ake nuna ma musulmi a kasar da ma sauran kasashen turai.
-
Birtaniya Na Goyan Bayan Samar Da Kasashen Palestinu Da Isra'ila
Mar 08, 2017 16:10Ministan harkokin wajen Birtaniya, Boris Johnson, ya ce gwamnatin kasarsa na goyan bayan samar da kasashen Palestinu da Isra'ila, wanda hakan ne kawai mafita ta samar da zamen lafiya a yankin.
-
Ministan Harkokin Wajen Biritaniya Na Ran Gadi A Afrika
Feb 15, 2017 05:53Ministan harkokin wajen kasar Biritaniya, Boris Johnson, na ziyara a Banjul fadar gwamnatin Gambia.