-
An Yanke Wa Wani Mutum Mai Cin Zarafin Musulmi A Birtaniya Hukuncin Biyan Tara
Feb 14, 2017 17:21An ci wani mutum tarar kudi har fan 335 da ke cin zarafin musulmi a kasar Birtaniya ta hanyar yin zane-zanen batunci a bangaye da nufin muzguna wa musulmi.
-
Majalisar Wakilan Biritaniya Ta Amincewa Gwamnati Ficewa Daga EU
Feb 09, 2017 05:49Majalisar wakilan Burtaniya ta kada kuri'ar amincewa gwamnatin kasar aiwatar da shirinta na ficewa daga kungiyar tarayyar turai ta EU.
-
Majalisar Britania Ba Zata Amincewa Trump Ya Yi Jawabi A Cikin Majalisar Ba
Feb 07, 2017 06:21Shugaba majalisar dokoki kasar Britani John Bercow ya bayyana rashin amincewarsa da jawabin shugaban kasar Amurka Donal Trump a cikin majalisar dokokin kasar idan ya kawo ziyara a tsakiyar shekarar da muke ciki a kasar.`
-
'Yan Biritaniya Na Son A Hana Trump Ziyartar Kasar
Jan 30, 2017 15:24Sama da mutane milyan daya da dari biyu ne suka sanya hannu kan wata takardar koke domin hana sabon shugaban Amurka ziyartar kasar.
-
Biritaniya : Sai Gwamnati Ta Samu Amincewar Majalisa kafin Soma Tattauna Hanyoyin Ficewa (EU)
Jan 24, 2017 17:47Kotun kolin Biritaniya ta ce dole sai gwamnati ta samu amincewar Majalisa kafin soma tattauna bin hanyoyin ficewar kasar daga kungiyar Tarayyar Turai ta EU.
-
An Gudanar Da Gangamin Allah Wadai Da Gwamnatin Bahrain A London
Jan 16, 2017 05:50A daidai lokacin da kungiyoyi da manyan 'yan siyasa na kasashe daban-daban suke ci gaba da Allah wadai da hukuncin kisa da gwamnatin Bahrain ta zartar kan wasu matasa uku masu neman 'yanci a kasar, daruruwan membobin kungiyoyin kare hakkokin bil'adama ne suka gudanar da wani gangami a gaban ofishin jakadancin Bahrain din a birnin London don yin Allah wadai da gwamnatin kasar.
-
An Samu Karuwar Ayyukan Kin Jinin Musulmi A Birtaniya
Dec 20, 2016 12:43Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani, wanda a cikinsa ta nuna damuwa kan karuwar ayyukan nuna kyama ga musulmi a fadin kasar.
-
Musulmin Birtaniya Suna Bayar Da Kyutukan Kirsimati Ga Marassa Karfi A Kasar
Dec 19, 2016 10:46Musulmin kasar Birtaniya suna bayar da kyautuka na musamman ga marassa karfi a kasar, domin kara karfafa dankon zumunci da kyakkyawar fahimta tsakanin mabiya addinin kiristanci da musulunci.
-
Amurka Da Birtaniya Sun Kadu Da Nasarar Sojojin Syria A Kan 'Yan Ta'adda A Aleppo
Dec 16, 2016 11:21Sakatarorin tsaro na kasashen Amurka da Birtaniya sun nuna kaduwa matuka dangane da nasarar da sojojin Syria karkashin jagorancin Bashar Assad suka samua kan 'yan ta'adda a birnin Aleppo.
-
Musulmin Burtaniya Sun Gudanar Da Jerin Gwanon Murnar Maulidin Manzon Allah (SAW)
Dec 12, 2016 19:02Musulmin kasar Birtaniya sun gudanar da jerin gwanon murnar maulidin manzon Allah (SAW) a birane daban-daban na kasar, da hakan ya hada da birnin London da Tottenham da ma wasu biranan.