Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Dakarun Iraki na ci gaba da Dannawa yammacin Mausil

    Dakarun Iraki na ci gaba da Dannawa yammacin Mausil

    Feb 22, 2017 10:59

    Dakarun sa kai na kasar Iraki sun samu nasarar tsarkaka wani kauye daga kewayen garin Tal'afar dake yammacin garin Mausil.

  • Dakarun Iraki Sun Halaka 'Yan ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Fiye Da 100 A Yau

    Dakarun Iraki Sun Halaka 'Yan ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Fiye Da 100 A Yau

    Feb 20, 2017 17:25

    Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da halaka 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS fiye da 100 a yau a Litinin a kudancin birnin Mausul, daga ciki kuwa har da wasu manyan kwamandojojin kungiyar.

  • Sojojin Iraki Sun Kwato Wasu Garuruwam Yammacin Mosul Daga Hannun 'Yan ISIS

    Sojojin Iraki Sun Kwato Wasu Garuruwam Yammacin Mosul Daga Hannun 'Yan ISIS

    Feb 20, 2017 06:23

    Sojojin kasar Iraki da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwato wasu garuruwa da suke wajen garin Mosul bayan kaddamar da farmakin karshen a jiya Lahadi da nufin kwato Yammacin garin Mosul din da ya rage a hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS).

  • Dakarun Iraki sun bukaci  Al'ummar Mausil da su fice daga birnin

    Dakarun Iraki sun bukaci Al'ummar Mausil da su fice daga birnin

    Feb 19, 2017 11:08

    Cikin wata sanarwa da suka watsa Dakarun Saman Iraki sun bukaci Al'ummar Mausil da su fice daga cikin Birnin domin tsarkake shi daga 'yan ta'addar ISIS

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Birnin Bagadaza

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Birnin Bagadaza

    Feb 18, 2017 07:53

    Babban sakataren majalisar dinkin duniya António Guterres ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren bama-baman da aka kai a birnin Bagadaza na kasar Iraki wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 60.

  • MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da IS Ta Kai A Pakistan

    MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da IS Ta Kai A Pakistan

    Feb 17, 2017 18:22

    Babban sakataren MDD Antonoio Guterres ya bayar da sanarwar yin Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai a kasar ta Pakistan.

  • MDD ta damu kan mawuyacin halin da Al'ummar yammacin Mausil ke ciki

    MDD ta damu kan mawuyacin halin da Al'ummar yammacin Mausil ke ciki

    Feb 15, 2017 16:15

    MDD ta nuna damuwa kan mawuyacin hali da mazauna yammacin garin Mausil na kasar Iraki ke ciki.

  • Iran ce A gaba Wajen Fada Da Makaman Kare Dangi.

    Iran ce A gaba Wajen Fada Da Makaman Kare Dangi.

    Feb 14, 2017 06:42

    Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa; Iran ba za ta taba mancewa da hare-haren makamai masu guba da tsohon shugaban kasar Iraki, Sadam ya kawo wa al'ummar kasarta ba.

  • Iraki : Mutane 7 Sun Mutu A Yayin Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati

    Iraki : Mutane 7 Sun Mutu A Yayin Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati

    Feb 11, 2017 16:09

    Rahotannin daga Iraki na cewa mutane bakwai ne suka mutu a yayin wata zanga-zanga kin jinin gwamnati a Bagadaza babban birnin kasar.

  • Iraki: An Kashe 'Yan kungiyar Ta'adda Ta Da'esh A gundumar Nainawa

    Iraki: An Kashe 'Yan kungiyar Ta'adda Ta Da'esh A gundumar Nainawa

    Feb 04, 2017 19:24

    Jiragen yakin Iraki sun kashe 'yan kungiyar Da'esh masu yawaa gundumar Nainawa a yau asabar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS