Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Iraki Ta Bukaci Amurka Ta Sake Nazari Kan Matsayin Hana Musulmi Shiga Kasar

    Iraki Ta Bukaci Amurka Ta Sake Nazari Kan Matsayin Hana Musulmi Shiga Kasar

    Jan 30, 2017 14:57

    Ministan harkokin wajen kasar Iraki ya bukaci Amurka ta sake duba matsayinta na hana Irakiyawa shiga Amurka, wanda a cewarsa ya kaucewa hanya.

  • Fira Ministan Iraki Ya Mai Da Martani Kan Furucin Shugaban Amurka

    Fira Ministan Iraki Ya Mai Da Martani Kan Furucin Shugaban Amurka

    Jan 25, 2017 10:39

    Fira ministan Iraki ya jaddada cewa: Mai fetur da ke Iraki mallakin al'ummar kasar ne, don haka babu wata kasa da take da hurumin juya alakar sarrafa dukiyar man fetur ta kasar.

  • Iraki: An halaka 'yan ta'adda masu yawa a birnin Musel.

    Iraki: An halaka 'yan ta'adda masu yawa a birnin Musel.

    Jan 23, 2017 19:06

    Ma'aikatar tsaron Iraki ta sanar da kashe 'yan kungiyar Da'esh da dama a gabacin birnin Musel.

  • Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya

    Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya

    Jan 11, 2017 19:12

    Daga lokacin da Saudiyya ta shigar da siyasa cikin sayar wa Da Masar man fetur, ta maye gurbinta da kasar Iraki.

  • Irak : Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane 11

    Irak : Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane 11

    Jan 08, 2017 11:56

    Rahotonni daga Iraki na cewa mutane akalla 11 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da aka kai da mota a birnin Bagadaza.

  • Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Yakin Kwato Garin Mosul

    Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Yakin Kwato Garin Mosul

    Jan 08, 2017 06:36

    Rahotanni daga kasar Iraki na nuni da cewa sojojin kasar na kusa da kwace kogin Dijlah (Tigris) da ya ratsa tsakiyar garin Mosul lamarin da ya ke ci gaba da tilastawa 'yan ta'addan Daesh ja da baya a kokarin da sojojin suke yi na kwace garin daga hannun 'yan ta'addan.

  • Sojojin Iraki Sun Kaddamar Da Farmaki Kawar da 'Yan IS A Yammacin kasar

    Sojojin Iraki Sun Kaddamar Da Farmaki Kawar da 'Yan IS A Yammacin kasar

    Jan 05, 2017 11:58

    Sojojin kasar Iraki sun kaddamar da wani farmaki a yammacin kasar da nufin kawar da 'yan ta'addan IS a biranen dake yammacin kasar a iyaka da kasar Syria.

  • Kashi 60% Na Gabacin Birnin Musil Na Karshin Ikon Sojojin Iraqi

    Kashi 60% Na Gabacin Birnin Musil Na Karshin Ikon Sojojin Iraqi

    Jan 01, 2017 16:29

    Wani babban komandan sojojin kasar Iraqi ya bada sanarwan cewa kashi 60% na gabacin birnin Musil yana karkashin ikon sojojin kasar da kuma masu goya masu bayan.

  • Harin Ta'addanci A Gundumar Najaf Ta Iraki.

    Harin Ta'addanci A Gundumar Najaf Ta Iraki.

    Jan 01, 2017 12:05

    Mutane da dama ne su ka mutu a wani harin ta'addanci a gundumar Najaf

  • Shugaba Hollande Zai Ziyarci Iraki

    Shugaba Hollande Zai Ziyarci Iraki

    Jan 01, 2017 06:22

    Shugaba François Hollande na Faransa ya sanar da cewa zai isa kasar Iraki a wannan Litinin, domin jinjinawa sojojin kasarsa dake fagen daga a yaki da ta'addanci a kasar ta Iraki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS