Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Hukumar Kula Da Makamashi ta Duniya Ta Yi Gargadi Kan Sanya Takunkumin Man Fetir A Kan Iran

    Hukumar Kula Da Makamashi ta Duniya Ta Yi Gargadi Kan Sanya Takunkumin Man Fetir A Kan Iran

    Aug 10, 2018 18:56

    Cikin wani sabon rahoto da ta fitar Hukumar kula da Makamashi ta Duniya, IEA,ta ce takukumin da Amurka ta kakabawa Iran na sayar da man fetir, idan ya fara aiki zai dagula kasuwar man fetir a Duniya

  • Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Aiki Tare Don Fada Da Ta'addanci

    Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Aiki Tare Don Fada Da Ta'addanci

    Aug 10, 2018 06:31

    Jami'an diplomasiyyar kasashen Iran da Rasha da su ka gana da juna sun jaddawa wajabci fada da ayyukan ta'addanci a karkashin Majalisar Dinkin Duniya

  • Majalisar Dokokin Kasar Iran Ta Tube Ministan Kwadago Daga Mukaminsa

    Majalisar Dokokin Kasar Iran Ta Tube Ministan Kwadago Daga Mukaminsa

    Aug 08, 2018 11:56

    Majalisar dokokin kasar Iran ta tube ministan gwadago da kamfanono Ali Rabiei daga mukaminsa bayan ya kasa gamsar da su dangane da yadda lamuran tattalin narzikin kasar suka lalace a cikin yan kwanakin da suka gabata.

  • Shugaba Rauhani: Takunkumin Amurka Ba Zai Iya Karya Lagon Iran Ba

    Shugaba Rauhani: Takunkumin Amurka Ba Zai Iya Karya Lagon Iran Ba

    Aug 07, 2018 07:25

    A wata zantawa da da ya yi a daren jiya da tashar talabijin ta daya ta kasar Iran, shugaban kasar ta Iran Hassan Rauhani ya bayyana takunkumin da Trump ya kakaba wa kasar da cewa, ba zai iya karya lagon Iran ko durkusar da tattalin arzikinta ba.

  • Trump Ya Ce, A Shirye Ya ke Ya Tattauna Kan Sabuwar Yarjejeniya Da Iran

    Trump Ya Ce, A Shirye Ya ke Ya Tattauna Kan Sabuwar Yarjejeniya Da Iran

    Aug 06, 2018 17:26

    Shugaba Donald Trump na Amurka, ya ce a shirye yake ya tattauna kan sabuwar yarjejeniyar nukiliya da mahukuntan Iran, a daidai lokacin da ya tabatar da sake maido da takunkumin kasarsa kan Iran.

  • Jaridar The Wall Street Journal Ta Fallasa Makircin Amurka Da H.K.Isra'ila Kan Kasar Iran

    Jaridar The Wall Street Journal Ta Fallasa Makircin Amurka Da H.K.Isra'ila Kan Kasar Iran

    Aug 04, 2018 06:57

    Jaridar The Wall Street Journal ta kasar Amurka ta fallasa makircin gwamnatin Amurka da na Haramtaciyar kasar Isra'ila kan zargin da suka yi cewa: Kasar Iran tana shirya kaddamar da hare-haren ta'addanci a kasashen Turai.

  • Trump Na Tsammanin Tattaunawa Da Iran Nan Ba Da Jimawa Ba

    Trump Na Tsammanin Tattaunawa Da Iran Nan Ba Da Jimawa Ba

    Aug 01, 2018 05:29

    Shugaba Donald Trump, na Amurka ya sake dauko batun tattaunawa da Iran, inda a cewarsa hakan zata wakana nan bada jimawa ba.

  • Kasar Iran Zata Bawa Jiragen Man Da Suke Jigilar Danyen Man Fetur Zuwa Kasar India Inshora

    Kasar Iran Zata Bawa Jiragen Man Da Suke Jigilar Danyen Man Fetur Zuwa Kasar India Inshora

    Jul 27, 2018 19:18

    Kamfanin bada insjora ko lamuni a kasar Iran zata bawa jiragen ruwan da suke jigilar man fetur daga kasar Iran Inshora don su ci gaba da jigilar danyen man fetur zuwa kasar India wacce take gaba gaban a cikin masu sayan man fetur na kasar Iran.

  • An Canza Gwamnan Babban Bakin Iran

    An Canza Gwamnan Babban Bakin Iran

    Jul 25, 2018 11:06

    Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta canza gwamnan babban bankin kasar.

  • Kotun Kasa Da Kasa  Ta Bayyana Ranar Fara Sauraron Karar Da Iran Ta Shigar Kan Amurka

    Kotun Kasa Da Kasa Ta Bayyana Ranar Fara Sauraron Karar Da Iran Ta Shigar Kan Amurka

    Jul 25, 2018 06:31

    Jami'i mai kula da harkokin sharia na kasa da kasa a ofishin shugaban kasar Iran ya bayyana cewa kotun kasa da kasa da ke birnin Hague ta sanya ranar 28 ga watan Augusta mai zuwa a matsayin ranar gabatar da korafe korafen Iran kan gwamnatin Amurka a kotun.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS