-
Ana Ci Gaba Jajanta Wa Aljeriya, Bayan Hatsarin Jirgin Sama
Apr 12, 2018 15:03Duniya na ci gama da aike wa da sakon ta'aziyya ga gwamnatin Aljeriya da al'ummarta, biyo bayan mumunnan hatsarin jirgin saman soji da ya yi ajalin mutum 257
-
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Iran A Senegal
Apr 10, 2018 06:42Ministan harkokin harkokin waje na Jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya isa a birnin Dakar na kasar Senegal, a wani yunkuri na kara karfafa alakar dake tsakanin kasashen biyu.
-
Kasar Zimbabwe Ta Jaddada Bukatar Bunkasa Alakarta Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Apr 05, 2018 19:11Mataimakin shugaban kasar Zimbabwe ya bukaci bunkasa alaka a bangarori da dama da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Shuwagabannin Kasashen Iran, Turkiyya Da Rasha Na Taro Kan Siriya
Apr 04, 2018 11:18Yau Laraba, shuwagabannin kasashen Rasha da Turkiyya da kuma Iran, da wani taron a birnin Ankara na Turkiyya kan batun kasar Siriya.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Mara Baya Ga Al'ummar Palastine
Apr 04, 2018 05:48Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ko da wasa Iran ba za ta taba ja fa baya ba a wajen bayar da gudnmawa da taimako ga al'ummar Palastine.
-
Iran Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Apr 01, 2018 19:01Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya yi tofin Allah tsine kan kisan gillar da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka aiwatar kan al'ummar Palasdinu da suke gudanar da zanga-zangar lumana.
-
Kasashen Iran, Turkiyya Da Rasha Zasu Yi Taro Kan Batun Siriya
Apr 01, 2018 09:56Kasashen Iran da Turkiyya da kuma Rasha, zasu yi wani taro domin tattauna wa kan batun Siriya.
-
'Yan Houthi: Idan Da Iran Tana Ba Mu Makamai, Da Yanzu Mun Kama Riyadh
Apr 01, 2018 05:05Shugaban Kwamitin Juyin Juya Hali na kasar Yemen, Mohammed Ali al-Houthi, ya musanta zargin cewa Iran tana ba wa dakarun kasar Yemen makamai a fadar da suke yi da sojojin wuce gona da iri na Saudiyya yana mai cewa idan da a ce Iran tana ba su makamai, to da yanzu sun kame birnin Riyadh.
-
Kasar Iran Ta Kirayi Saudiyya Da Ta Kawo Karshen Yakin Yemen
Mar 28, 2018 16:09Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamali Khoshrou, yayi watsi da zargin kasar Saudiyya na cewa Iran tana aikewa da makamai masu linzami kasar Yemen, yana mai kiranta da ta kawo karshen yakin da take yi a Yemen din da kuma zama teburin tattaunawa da makwabtanta.
-
Majalisun Kasashen Duniya Sun Yi Watsi Da Wata Bukatar Isra’ila Kan Iran
Mar 27, 2018 17:18Haramtacciyar kasar Isra’ila ta gabatar da wata bukata a gaban taron majalisun kasashe duniya kan a yi Allawadai da Iran amma aka yi watsi da wannan daftarin kudirin.