-
Iran : Zarif Zai Halarci Taron Tsaro A Munich
Feb 17, 2018 15:49A wani lokaci da yammacin yau Asabar ne ake sa ran ministan harkokin wajen Iran, Muhammad Jawad Zarif, zai daga zuwa birnin Munich domin halartar taro kan tsaro karo na 54.
-
Iran da Indiya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyoyi Na Aiki Tare Guda 15
Feb 17, 2018 11:20Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Indiya sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda 15 na aiki tare a tsakanin kasashen biyu a kokarin da ake yi na karfafa alakar da ke tsakaninsu.
-
Jawad Zarif Ya Ce: Iran Ita Ce Kasa Mafi Aminci Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 17, 2018 06:32Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Duk da matakan matsin lamba da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take fuskanta amma ita ce kasa mafi aminci da zaman lafiya a dukkkanin yankin gabas ta tsakiya.
-
An Fara Taron Yan Majalisar Dokokin Kasar Iran Da Tokwarorinsu Na Tarayyar Turai A Tehran
Feb 14, 2018 06:16An fara taro tsakanin yan majalisar dokokin kasar Iran da tokwarorinsu na tarayyar Turai a jiya talata a nan Tehran.
-
Amurka : Farmakin Turkiyya A Siriya, Ya Raunana Yaki Da IS_Tillerson
Feb 13, 2018 17:13Sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya bayyana cewa farmakin da Turkiyya ke kaiwa kan mayakan Kurdawa a arewacin Siriya, ya raunana yakin da ake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS.
-
Iran : Shugaba Ruhani Na Ziyarar Kwanaki Uku A Indiya
Feb 13, 2018 17:01Shugaba Hassan Ruhani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku a kasar Indiya.
-
Nijar : Isufu, Ya Aike Wa Takwaransa Na Iran Sakon Taya Murna
Feb 13, 2018 15:34Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriya Nijar , ya aike wa da takwaransa na Iran, Dakta Hassan Ruhani, sakon taya murna dangane da zagayowar shekaru 39 da nasara juyin juya halin musulinci a Iran.
-
Shugaba Rauhani: Iran Ba Za Ta Tattauna Da Wata Kasa Kan Makamanta Na Kariya Ba
Feb 13, 2018 06:33Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya jaddada matsayin kasar Iran na kin amincewa da duk wani batun gudanar da tattaunawa a kan makanta na kariya.
-
Jakadan Iran A Nijeriya: Gabatar da Tsarin Demokradiyya Na Addini Na Daga Cikin Nasarorin Juyi Musulunci na Iran
Feb 12, 2018 17:58Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Nijeriya, Mortadha Rahemi, ya bayyana cewar gabatar da tsarin demokradiyya na addini daya ne daga cikin nasarori masu muhimmancin gaske da juyin juya halin Musulunci na Iran ya samu.
-
Iran Na Bikin Cika Shekaru 39 Da Samu Nasarar Juyin Musulunci
Feb 11, 2018 05:44Yau, 11 ga watan Fabarairu, al'ummar Iran ke bikin cikar shekaru 39 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar, karkashin jagorancin marigayi Imam Khomaini.