-
Iran: Dussar Kankara Ta Tilasta Rufe Filayen Jirage Da Makarantu A Larduna 20
Jan 28, 2018 12:07Saukar dussar kankara a Iran ya tsaida komai a larduna kimanin 20 a yau Lahadi
-
Haramtacciyar Kasar Israila Ta Tabbatar Da Kawancenta Da Kasashen Larabawa Kan Iran
Jan 27, 2018 11:52Priministan Haramtacciyar kasar Isara'ila Benjamin Netanyahu ya tabbatar da cewa gwamnatinsa tana da kekkyawar dangantaka da mafi yawan kasashen larabawa don yakar Iran.
-
Limamin Tehran:Dogaro Da Nasihohin Imam Khumain Ne Ke Kare Juyin Musulunci
Jan 26, 2018 19:13Ayatullah Sayyid Ali Khatami ya yi ishara da jagorancin da Imam Khomain y ayi wa juyin musulunci na Iran sannan ya ce babu yadda za a iya raba su.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Makircin Harin Ta'addancin Saudiyya A Kasar
Jan 25, 2018 17:41Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da kama wasu tarin ababe masu fashewa da kuma wasu bama-bamai masu karfin gaske da wasu 'yan ta'adda da suke samun goyon bayan Saudiyya suke son amfani da su a wajen tarurrukan jama'a a cikin kasar Iran.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Ministan Harkokin Wajen Faransa
Jan 23, 2018 05:14Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar ba za ta yi wata tattaunawa don cimma yarjejeniyar kan shirinta na makamai masu linzami da kasashen Turai ba tana mai cewa shirinta na kare kai lamari ne da ya shafi cikin gidanta da ba za ta taba bari wani ya tsoma mata baki cikinsa ba.
-
Iran Ta Musanta Batun Cewa Ta Amince Da Tattaunawa Kan Batun Makamanta Masu Linzami
Jan 17, 2018 18:19Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da rahoton da jaridar Financial Times ta Ingila ta buga na cewa Iran ta amince da shiga tattaunawa da kasashen Turai dangane da shirinta na makamai masu linzami masu cin dogon zango haka nan kuma da irin rawar da take takawa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Majalisun Kasashen Musulmi: Bayyana Kudus A Matsayin Babban Birnin Isra'ila Barazana Ce Ga Zaman Lafiyan Duniya
Jan 17, 2018 18:18Majalisun kasashen Musulmi sun bayyana cewar sanar da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin babbar barazana ga zaman lafiyan duniya suna masu kiran da a kori majalisar 'Isra'ilan' daga cikin kungiyar hadin kan majalisun kasashen duniya.
-
Iran Ba Za Ta Bari A Binciki Sansanonin Sojinta Ba, Don Ba Ya Cikin Yarjejeniyar Nukiliya
Jan 15, 2018 05:51Kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya na kasar Iran, Behrouz Kamalvandi, ya bayyana cewar Iran ba za ta taba bari masu binciken kasa da kasa su kai ziyarar bincike sansanonin sojin kasar ba.
-
Ana Ganin Dukkan Ma'aikatan Tankar Daukar Mai Na Iran Sun Mutu Bayan Nutsewar Jirgin
Jan 14, 2018 19:00Hukumomi a kasar Iran sun bayyana cewa da alamun dukkan ma'aikatan tankar jigilar mai na kasar wacce ta yi hatsari a gabacin China kimanin mako gada da ya gabata dun mutu bayan da tankar ta kone kormus ta kuma nuste cikin teku.
-
Larijani: Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi Wajbi ne
Jan 14, 2018 06:27Shugaban Majalisar dokokin kasar Iran ya ce a yanzu Duniyar musulmi na fama da matsaloli da dama, wanda hadin kai tsakanin kasashen musulmi ne kawai zai magance su.