-
Ana Daf Da Kada Kuri'a A Babban Zaben Iran
May 18, 2017 15:54A yayin da ya rage 'yan sa'o'i kadan a fara kada kuri'a a babban zaben Jamhuriya musulinci ta Iran, ma'aikatar cikin gidan kasar ta ce ta shirya saf domin gudanar da zaben.
-
Amurka : Trump Zai Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 18, 2017 14:10Amurka ta ce zata yi aiki da yarjejeniyar nukiliyar da mayan kasashen duniya suka cimma da Iran karkashin gwamnatin tsohon shugaba Barack Obama.
-
Majalisar Kwararru: Ranar Zabe Al'ummar Iran Za Su Sake Tabbatar Da Rikonsu Ga Tsarin Musulunci
May 17, 2017 05:51Shugaban majalisar kwararru ta jagoranci ta kasar Iran Ayatullah Ahmad Jannati ya bayyana cewar ranar zabe mai zuwa al'ummar kasar Iran za su sake tabbatar wa da duniya ci gaba da rikon da suke yi wa tsarin Musulunci da ke iko a kasar.
-
Ana Gab Da Kammala Yakin Neman Zabe A Iran
May 17, 2017 05:27A gobe ne da misalin karfe 8:00 agogon Iran wa'adin karshe na yakin neman zabe ke karewa a kasar Iran, inda a yau ne ake sa ran 'yan takarar za su gudanar da tarukan karshe tare da jama'a a yakin neman zaman zaben da suke yi.
-
Iran : Qalibaf Ya Janye Daga Takara Zaben Shugaban kasa
May 16, 2017 05:44Magajin birnin Tehran, Mohammad Baqer Qalibaf ya janye takararsa a zaben shugaban kasar Iran, wanda a yanzu ya rage 'yan takara biyar da zasu fafata a zaben.
-
Iran Na Shirye Don Gudanar Da Zabubbuka
May 14, 2017 16:56Ministan harkokin gida a nan JMI ya bayyana cewa ma'aikatarsa a shirye take wajen ganin an gudar da zabubbuka masu inganci da adalci a duk fadin kasar a ranar jumma'a mai zuwa.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wasu Kokari Na Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar
May 13, 2017 19:14Ma'aikatar tsaro cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran ta sanar da nasarar da jami'an tsaron kasar suka samu wajen gano wasu makirce-makircen da aka kulla na kai hare-haren ta'addanci cikin kasar inda suka tarwatsa 'yan kungiyar da kuma kwace wasu ababen fashewa.
-
Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Pakistan
May 13, 2017 06:23Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai kan tawagar jami'an gwamnatin Pakistan a lardin Boulochistan na kasar Pakistan da ya yi sanadiyyar mutuwa da jikkata mutane masu yawa.
-
'Yan Takarar Zaben Shugaban Kasar Iran Sun Tafka Muhawarar Karshe
May 12, 2017 16:34'Yan takara shugabancin kasa a Jamhuriya Musulinci ta Iran sun tafka muhawara talabijin ta uku kuma ta karshe a wannan Juma'a.
-
Yau 'Yan Takarar Shugabancin Iran Ke Muhawara Ta Uku Kuma Ta Karshe
May 12, 2017 11:52Yan takarar shugabancin kasar Iran su shida za su gudanar da muhawara talabijin karo na uku kuma na karshe a wannan Juma'a.